《Special Dishes In Hausa》Fanke Me Gishiri

Advertisement

Kayan hadi:

Flour (2 cups)

Yeast (1 table spoon)

Kayan dandano

Tattasai da attarugu

Albasa

Mangeda

Yanda akeyi:

Da farko za'a samu Flour a hasa da yeast a kwaba da ruwa yayi kwari sosai (ya kusa Kai kwabin chin chin kauri).

Bayan a kwaba shi se a rufe a barshi kwabin ya tashi. Saga Nan se a saka kayan dandano, jajjagen Tattasai da Albasa da attarugu a gauraya shi.

A dora mai yayi zafi Sanna a Toya shi Har se ya koma kalar golden brown.

PS. Kada a manta da vote, comment da share.

Nagode

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click