《Special Dishes In Hausa》Kosan Doya

Advertisement

Kayan hadi:

1/4 Doya

Flour cokali 3

Albasa

Kayan dandano (Maggi 3)

Tattasai da Albasa

Mangeda

Curry

Kayan aiki:

Grater (abun gurza kubewa)

Prying pan

Wuka

Yanda akeyi:

Da farko a fara fere doyar, Bayan an fere ta se a wanke a samu grater a gurza ta wajen manyan guri.

Bayan an gurza se a saka flour, kayan dandano, curry da jajjagen Tattasai da Albasa sannan a kwaba sosai.

Idan mai ya soyu se a fara debo kwabin da kadan kadan Ana soya shi Har se ya dawo kalar golden brown.

P.S

Za'a Iya cin kosan Doya tare da kunu.

PP.S

-Yana da kyau a samu Doya me yawki domin yin kosan doya

-Flour tana temakawa ne wajen sa shi kosan Doya ya kama jikinsa

-Idan Doya ta bushe bazatyi dadin yin kosan Doya ba

-Curry na da kyau sosai a kosan doya

-idan har kosan Doya be kame jikinsa ba ya Kan warwatse a jikin mai sannan Kuma ya sha mai

A gwada wannan girki musamman lokacin karyawa ko shan ruwa

PPPS

Kada a manta da vote, comment da share

Nagode

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click