《HASEENAH》Last page.....
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story & written
By👇🏻
'''Aysher Abbakar ChuChu (Meerah)'''
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Aysherabbakar
*129~130*
*LAST PAGE*
" ki rufa ma mutane baki dan ubanki, waya aikeki? Saboda ba Allah a ranku ai gashi, Allah kadai ya san abunda kukaje aikatawa Allah ya nuna muku isharar sa, wlhy kika sake mana ihu sena fasa miki baki"
Shuru tayi bata sake cewa komai ba Banda kukanta da kakeji.
Haka su mummy suka kwashe sati biyu a asibiti.
Ranan aka sallamesu.
Shidai Abba bai cika zuwa asibitin ba dan yanda yakejin zafin mummy ji yake baze iya yafe mata ba.
Mum haseen ce ta biya sauran bills d'in asibitin.
Dan haka saratu ta tattara musu kaya ta kai motor, wheel chair d'in ma mum haseen ce ta siya gashi ba karamin tsada yakeda shi ba.
Da temakon nurses suka d'aura mummy kan wheel chair d'in dan tanada jiki, ikon Allah, yau itace da k'afa d'aya? Kuka mummy ta saki ganin ana turata, yau itace ta zama gurguwa? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Fitowa sukayi Saratu na turata mum haseen na binsu a baya.
Dai dai lokacin itama aka turo aminiyarta dake kan nata wheel chair d'in, ita tata condition d'inma yafi worst, spinal cord ya balle ai ba magana.
Nan fa suka fara kallon kallon, mummy ce ta fara furta Allah ya isa, nan waje ya kacame da hayaniya da zage zage suna Allah ya isah ma juna.
Da k'yar Saratu ta tura mum suka bar Wajan, dan da ace lafiyar k'afar kowa k'alau da ba abunda ze hanasu fad'a.
Haka suka koma gida.
Tun Daga waje suka fara ganin sauyi.
Gani sukayi an sake pentin gidan, me gadi ya bud'e suka shiga, nan ma an gyara flowers ga pentin da ya sha an fasa floor an zuba interlocks.
Mamaki bai gama kamasu ba seda suka shiga Ciki, side d'in Abba gaba d'aya an sauya Masa tsari, haka Wajan umman haseenah shima a bud'e yake an kwashe kayan Ciki anyi penti dasu pop AC komai dai an canja.
Gaba d'aya kansu ya d'aure.
Babban palour ma an gyara, d'akin mummy ma an mata penti an gyara mata komai itama.
Dukansu kasa magana sukayi kowa da abnda yake aiyanawa a ranshi.
Yau saura one week auren Abban haseenah.
Dan haka shirye shirye ake sossai a duka 6angaren.
Duk wannan bidirin da ake su haseenah ma basu sani ba.
Se yau mummy ta kira ta sanar musu, murna gun haseenah ba magana, ita ba ma murnar auren take ba, ita murnar ta zatazo gida ta gani.
Nan ta fara shirye shirye, har seda taga haseen ya 6ata rai Sannan ta nutsu.
Advertisement
Ana sauran kwana biyu su haseenah duka da su umaimah suka shirya suka nufo kano.
Haseenah a gidan su haseen ta sauka.
Su Umaimah Kuma gidansu sameer na kano duka suka sauka.
Da daddare Abba ua shigo ya tarar da saratu na ba ma mummy abinci.
Zama yayi gefenta Sannan ya ciro invitation ya mika mata.
Hanunta na rawa ta kar6a gabanta na fad'uwa duk tunanin ta takardar saki ne da yake a envelop yake.
Hawaye ta fara sharewa ta kasa budewa, ganin haka ya Sanya shi ficewa a dakin.
Saratu ce tayi karfin hali ta bud'e.
Wata ajiyar zuciya ta Sauke Sannan ta dubi mummy tace" mummy aure Abba zeyi fa"
Kasa magana mummy tayi, itama ganin hakan ya sanya saratun yin shuru.
Washe gari asabar za a d'aura aure, dan haka waje ya cika da manyan yan kasuwa, k'arfe goma dai dai aka d'aura.
Su haseenah duka sun hadu a gidan mummy, dan a nan ake komai.
Dukansu sun k'ara haske sunyi 6ul 6ul da alama duka Ciki suke da.
Da daddare aka dauko amarya sai gidan su haseenah.
Dasu akaje dan a can zasu kwana.
Da safe bayan sun karya ne haseenah ta dubi umaimah tace," duk hidimar nan babu saratu ba mummy"
Umaimah tace" wlhy Nima abnda yake raina kenan"
Mik'ewa haseenah tayi tace" barinaje na Duba ta"
Sallama tayi saratu ta amsa.
Shiga Tayi a hankali.
Ganin mummy tayi kan wheel chair, a razane Ta karasa ta isa gaban mummy.
Nan saratu ta bata labarin hatsarin da sukayi.
Kuka haseenah take sossai, mummy ma kuka take tana neman gafarar haseenah.
Cikin kuka haseenah tace ta yafe mata.
Sun d'ade a nan suna magana Sannan haseenah ta fita jiki a sanyaye.
Nan ta ba su umaimah labari, suma sun gaida ta sun tausaya mata.
Da haseen ma ya shigo da daddare haka haseenah ta takura shi suka shiga ya Duba mummy.
Nan mummy take bashi hakuri yace ba komai.
Kwana uku haseenah sukayi kuma yau zasu koma.
Bayan sunyi sallama da mummy ne suka nufa gidan su haseenah suka je yi ma Abba sallama.
Basu wani jima ba suka shiga Wajan mummy.
Nan haseenah ta ba ma Saratu dubu Dari biyu tace suyi amfani dashi, in akwai abnda suke bukata ta sanar mata.
Su baby da umaimah kowa ya bata 50k kyauta.
Nan suka tashi da 300k.
Bayan sun tafi ne saratu ta kira mum haseen ta sanar mata kan cewa sun tsayar da magana sunason ayi ma mummy kafar roba.
Ba 6ata lokaci kuwa suka koma asibiti suka biya komai mum haseen ta k'arasa sauran bill d'in.
D'an kwanciyar da sukayi a asibiti saratu suka saba da Dr Muhammad har soyayya ta shiga tsakanin su.
Mummy taji dad'i sossai dan shi da gaske yake.
Advertisement
Kwana hudu sukayi aka kammala komai suka dawo gida.
Mummy tana takawa ko ina.
Randa suka koma gida ne mummy ta nema yafiyar Abba.
Aunty hajara amarya ita ta dad'a ba Abba hakuri Sannan ya yarda.
Nan ya hadasu ya musu nasiha Sannan suka cigaba da hira.
Saratu sun daidaita da Dr Muhammad, dan har ya turo magabatan shi sun kawo sadaki, nan Abba yace in ashirye suke a sanya rana.
Ba musu aka sa wata daya me zuwa.
Dr Muhammad ba saurayi bane tanada matar shi Daya da kuma yara uku. Ya fada ma saratu kuma ta amince.
One month later.
Yau za a d'aura auren saratu dan ko ba wani events tayi ba, walima kawai Tayi dan ita yanxu komai ya fita mata a rai.
Su haseenah sunzo biki tun ana saura 2 days.
Lokacin cikinta nada wata Biyar.
Anyi hidima an watse ankai saratu gidan ta. Ba yabo ba fallasa yanada rufin asiri sossai ma.
Su haseenah sunji dadi sossai ganin yanda su mummy da aunty hajara ke zaman lafiya.
Su haseen arxiki ya karu, Allah ya bud'a musu dukan su.
Kowa sai masha Allah.
Cikinsu duka ya shiga wata Tara.
Yau haseenah na asibiti zata haihu, haseen ya kasa zaune ya kasa tsaye.
Sai kaiwa da komowa yake yi.
Cikin ikon Allah ta haifo d'anta na miji kato dashi.
Nan ya kira sanar ma gida.
Murna ko ba a magana.
Mum haseen ta kasa rufe baki, she can't wait zataga first jikanta.
Umaimah bata samu zuwa a ranan ba dan batajin dadi, da daddare kuwa ta haifo yarta mace...
Da asuba ma baby ta haifo mace.
Duka dangi Murna ake.
Mummy kam hidimar ya mata yawa, yara uku haihuwa a jere. Farin Ciki ba magana.
Ammi ce duka takwaso su ta had'asu a gidanta take kula da su.
Ranan suka dangi an hallara, gidan Ammo ya cika sossai.
Walima aka hada, babyn haseenah yaci sunan Muhammad wato sunan dad haseen suna kiranshi da *Mahbeer*
Se babyn umaimah da taci sunan Ammi wato Aysher, suna kiranta da *Ahlam*
Baby girl din baby kuma taci sunan mummy zuwaira suna ce mata *Khairat*
Jarirai da iyayensu sunga gata.
Har mummy da saratu sun zo.
Ansha kyaututtuka kam ba adadi.
Abban haseenah duka su ukun motor ya siya musu iri d'aya but different colour.
Myrna Wajan su haseenah ba magana.
Daddyn su umaimah kuma ya ba kowacce kud'i yace su fara business.
Dad haseen kowa kankat ya musu, d best surprise ever.
Gida ya gina musu me girman gaske a compound d'aya, mansions guda uku a cikin compound din but kowa da gate dinshi.
Ba abunda babu a Ciki.
Murna ranan ansha shi.
Maxajen su ko biya musu umrah da hajj sukayi, bayan uban kayan da suka Tara musu.
Haka aka watse kowa na murna.
Kayan sawansu kawai suka dauka agidan suka tare a sabon gida.
Sati mr zuwa suka wuce umrah dukan su da yaran su.
A shekaran da zasu hajj kuwa Abba ya biya ma mummy da amarya.
Dad haseen ya biya ma matarshi da shi kanshi da mummy xuwairah.
Sameer ya biya ma Ammi.
Mahmoud yabiya ma daddy su umaimah.
Haseenah kuma ta biya ma saratu.
Duka atare suka tafi.
Da yake yaran sunyi wayo basu wani wahala ba.
Bayan an kammala ne suka fara shirin dawowa gida.
Su haseenah Kuma Dubai zasu wuce dan Saro kayan da zasu fara business dashi.
Dan already sun saku plaza da kuma wanda zasu kula m da complex din.
Sati biyu sukayi suka dawo.
Nan aka zuba laces, takalma, veils, Arabian gowns, akwatina da kuma English golds.
Kafin kace meye waje ya karbu, Allah ya Sanya musu albarka.
Saratu ta haifa diyarta mace.
Sossai su haseenah suka mata kokari, dan hada kudi sukayi ita da su umaimah da baby suka siya mata madaidaiciyar mota.
Haseen kuma ya bata 200k yace ta samu sana a ta fara yi.
*3 years later*
Haseenah ta Haifa twins mace da na miji, kana ganin ta kaga babbar mata, kud'i da hutu sun zauna mata.
Ga business ya kankama.
Aaman ma ya girma dan yana primary 4 ne.
Ba abnda haseenah bata mishi.
Ko wani hutu gidanta yake zuwa.
Last xuwansu ne suka dunguma duka suka tafi Dubai hutu tare har da Aaman Dasu umaimah.
Wata d'aya sukayi suka dawo.
Haka raguwa ta cigaba da tafiya ko wani bangare Alhmdlh.
Haseenah na da yara hudu, baby biyu umaimah daya.
Aunty hajara ma ta haifi mace an saka sunan ummah suna kiranta Khairat.
Aaman Yana gama primary school haseenah ta biya mishi ya fita UK karatu.
Duka family suna Cikin kwanciyar hankali.
Tammat bihamdullah.....
Anan na kawo karshen wanann Littafina, saboda zuwana wannan wata mai alfarma yasanya na gajarta labarin da fatan zakumin afuwa.
Ina rokon duk Wanda na bata ma rai yayi hakuri ya yafemun, nima na yafe ma kowa Allah ya yafe mu gaba daya.
Godiya ga dukkan novel groups Wanda Bazan iya lissafa su ba dan sunkai 50.. Na gode sossai da hadin kai da Kulawar Ku gareni, nagode da soyayyarku Allah bar zumunci.
Godiya ga kungiyata Real pure moment of life allah kara zumunci da daukaka.
Great appreciations to my lovable groups *Meerah novels1&2 nd ciwon ya mace* Allah kara zumunci ya dada daukaka mu da hada kanmu.
Thnx u so much to all my wattpadians, I really appreciated ur support.. One love 💓💅
Se mun hadu bayan sallah idan Allah ya sanya munada Nisan kwana.
Nagode sossai Allah barmu tare.
Bissalam
Ramadan kareem in Addy...
08144932303
Advertisement
- In Serial30 Chapters
World Shatter
Henry Miller always dreamt of being teleported to a fantasy world but he never expected that a fantasy world would be brought to him. On that day, the earth cracked open letting loose monsters and magical beasts onto the surface. A stroke of misfortune causes Henry to be incapable of leveling, and in turn, he is forced to become stronger through the power of exercise mixed with a fiery resolve and unparalleled regenerative powers. This isn't a story of candy and roses, but one of pain, struggling, and a strong reliance on community to work together in order to survive. Out of the ruins of shattered earth, many will rise to the top and many will fall at the feet of others, but there are very few truly strong enough to protect others, and of those few even less will willingly choose to do so. Therefore it is Henry's duty to carry that torch and be someone who can bear that responsibility. Through light and darkness, Henry will remain as the pin that holds together the World Shatter.
8 131 - In Serial44 Chapters
The one who walks alone (Xianxia/Wuxia)
Sparrow's grandma doesn't want him to spend life picking turnips, she wants him to be somebody - so she drags him to the best academy in the land and threatens the administrators until they let Sparrow in. But with deranged maniacs running the academy - arrogant, poo throwing young masters, and princesses who kick his ass - Sparrow isn't so sure the academy life is for him. After being kicked out he becomes a hobo - wandering a world full of cultivators and demons - and picking up all the skills the road can teach him. Sure, Sparrow wouldn't mind becoming a god one day, but to start with, he just wants to make his grandma proud.
8 110 - In Serial8 Chapters
The Descent
For centuries Gus has hunted monsters in the world above, but a new mission has he and his friends entering the underworld. The item they're looking for is mysterious and world below is full of tricks. But the greatest of dangers won't come from monsters, and the underworld wants something from them, too.
8 213 - In Serial20 Chapters
Animus
Mariel has an incurable, fatal, brain disease. Given up by her parents at birth, she's lived in a hospital her entire life. Each day is a bigger challenge than the last, filled with uncaring doctors who only see her as a medical anomaly. When her only friend dies, she falls into a coma- and wakes up in the world of Animus. Now, she has to survive the many dangers hidden within. But does she even want to go home?
8 101 - In Serial50 Chapters
His Lifeline
Percy is the loser in the back of the class, the jock punching bag. He only finds relief when playing the instruments at school. When he's forced to be tutored for math, Percy realizes how different his life could be. But, he still has issues at home that make him fear for his and his new friend's safety. Also, the characters are more oc, and this is a percabeth story.Plus, I used Google Translate for any words translated into a language that isn't English, so sorry if the words are wrong and don't mean what I meant.DISCLAIMER: I don't own any Percy Jackson characters Rick Riordian does. Art is not mine on the cover.
8 198 - In Serial9 Chapters
Baby Brother With A Past
Tyler with a. Rough past gets adopted by a new mom, his brother is over protective and they soon get feelings for one another, the feelings they shouldnt be having.
8 96

