《HASEENAH》PAGE 127&128
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story & written
By👇🏻
'''Aysher Abbakar ChuChu (Meerah)'''
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Aysherabbakar
*127~128*
Da safe ma haka Ammi ta sake turo musu da breakfast, seda ya hada komai Sannan ya tasheta ta shirya suka ci abinci.
Zaune suke palour ita Kuma tana kwance kan kafar shi suna kallo.
Wayarta ne ta fara ringing, mik'a mata yayi ta amsa, habibty ta gani da haka Tayi saving sunan umaimah.
Da sauri Tayi picking ta Kara a kunnenta.
Umaimah ce ta tura baki kaman suna ganin juna tace" shine kika manta damu ko? "
"No ba haka bane am sorry plx"
" to yaushe zakizo"
Kallon haseen Tayi taga ita yake kallo da alama yaji abnda umaimah ta fada.
Kaman zatayi kuka tace" yaya haseen yaushe zamuje"
Murmushi kawai yace " anytime"
"Zamuje yau? "
Girgiza kai yyi alamar eh yana dariya.
Ta gane abnda yake nufi seta 6ata rai hawaye ya ciko mata ido.
Jin anyi shuru ne ya sanya umaimah fad'in "sis are u with me? "
A hankali tace " zamuzo very soon I will let u know"
Nan sukayi sallama ta aje wayar.
Tashi Tayi zata bar Wajan da sauri ta koma ta zauna ta sa kuka.
Janyota yayi jikinshi ya hugging d'inta yace" plx baby am sorry bazan sake ba"
Share shi tayi ta fara kokarin kwacewa.
Saukowa yayi kasa ya zauna ya Kama k'afanta ya marairaice fuska yace" plx mana precious "
Sunkuyar da kai tayi ya koma ya zauna.
Kama hanunta yayi ya rik'e sanann ya kira sunanta, duban shi tayi ba tare da ta amsa ba.
Nan ya fara cewa" precious now that we are one, plx kinga ke matata ce ko, nd ba abnda zan 6oye mki, plx zan iya rokon wata alfarma a wajanki? "
Girgiza mai kai tayi.
Ya cigaba da cewa" dan Allah ni mijinki ne, be free with me, ki dena jin tsorona, just calm ur heart, am urs already, show me some love nd care, nd lastly dan Allah stop calling me ya haseen, bnso plx"
A k'arasa maganar had'e da matse hanunshi waje daya alamar rok'o.
Rik'e hanun shi tayi sannan tace "its okey "
"Promise? "
"Yes I do"
Nan suka cigaba da Kallon su.
Wallah kawai ke d'agasu ko cin abinci.
Kullum suna waya da mummy da kuma abban ta da su umaimah.
KANO...
bayan sun dawo daga Abuja ne saratu suka wuce gidan su umaimah suka dau kayan da suka basu sannan suka ma mummy sallama.
Advertisement
Ta dauko kayan biki ta ba kowacce sannan saratu ta dau motarta suka fita.
Kai tsaye gidansu saratu suka wuce dukansu, a palour suka tarar da mummy zaune tana kallo.
Tana ganin saratu ta fara zabga mata harara.
Bata kula mummy ba ta nema waje ta xauna su Dee ma suka zauna.
Mummy ce ta dubesu rai a 6ace tace" ai nayi tunanin kin koma can zakizo ki kwashi kayanki ne"
Bata kulata ba se ma ta fara cewa" mummy kinga ynda bikin nan ya had'u kuwa? Hmm kinga gidan haseenah sekace ba a 9ja ba"
Tsawa mummy ta daka mata tare da fad'in" dallah yimun shuru wawuya shashasha kawai mara kishi, duk wulakanci da suka miki kin manta, ne kuma kokarin da nake mki baki gani, harda kwasan Kafa kije biki ki kwashe fiye da sati ko? Ai na dauka haseenan zata baki daki ne Ku zauna tare, kina nan kaman kayan wanki kullum mazan ma ba na arziki, nayi iya bakin kokari na in hadaku abu be yuwu ba shine bari ki zubar mun da mutunci ko? "
"Haba mum....
"In baki mun shuru ba wlhy na tashi sena zubar miki da hakorin gaba"
Shuru saratu tayi ta mike ta dubi su Dee tace " Ku tashi mu shiga"
Ba musu suka Ja akwatinan su suka wuce.
Harara mummy ta bisu da shi tare da jan tsuka.
Wayarta ta daga ta lalumo numbar aminiyarta hajiya lami, tana dauka ta fara cewa" da Allah ki shirya Gobe mu san abun yi, dan ynda saratu take bani labari to haseenah ta samo gida, kinsan duk abnda haseenah tayi magana tace yayi kyau to ya had'u"
Nan suka cigaba da magana suka tsayar sanann sukayi sallama ta ajiye wayar.
Saratu suna shiga d'aki ta Ja tsuka sannan tace" ni na dawo daga rakiyar asara wlhy, zama zanyi inyita addu'a Allah kawomin nawa mijin"
Dee ta d'aura da cewa" wlhy kaman kinsan abnda yake raina, ni yanzu ma daga scul se scul ba yawo in ba biki ba"
Nan suka cigaba da maganar su.
Raba kayan sukayi saba sukayi mik'e zasu tafi.
Rakasu tayi sannan ta dawo ta wuce kitchen ta nema abinci ta fito.
Abban haseenah ne tare da mummy su umaimah, bayan sun gaisa ne yake sanar mata abnda take tafe dashi.
Magana yay ya fara da cewa" dama wlhy kamwarku nakeso a in babu matsala inaso ta maye mun gurbin marigayiya"
Kallon shi mummy tayi Tace " wa kenan? "
Ummm" Rabiatu nake magana, tunda itama mijinta Allah ya mishi rasuwa"
Farin cikin wajan mummy kamar me, kasa boyewa ma tayi, hakan ya sanya Abba jin dad'i, nan Tace zata je gida Gobe ta sanar musu duk ynda ake ciki zata nemeshi nan da kwana biyu.
Advertisement
Da haka suka rabu.
Mummy ce Tafe ita da aminyarta sun dau hanya.
Cikin wani daji suka Nifa nufa, duban ta mummy tayi Tace" ina kuma zamuje? "
Dariya tayi Tace" ai an samu canji, wannan mutumin aikin shi banida tantama, indai zaki zuba mishi kudi to magana ya k'are.
Ba k'aramin tafiya sukayi ba kafin su isa.
Nan suka shiga aka zuba kudi, wasu magani ya ba ma mummy yace in dai ta birne yanda ya fada mata to magana ya kare.
Nan suka fita suna murna.
Lokacin yamma tayi sauri suke ga wajan da Nisan tsiya.
Suna tafe suna hira, ba zato ba tsammani stery ya kwace hanunta, nan suka daki wata katuwar bishi birkin su ta tsinke taya ta fa she .
Nan motar ta nufa jeji dasu ihu suke suna neman agaji.
Da yake sun dan fito bakin Titi nan mutane suka rufa musu baya.
Kafin su cin musu motar ta kife ta fara fitar da hayak'i.
Da ikon Allah da kyar aka zaro su..
Suna matsawa a wajan kuwa motar ta kama da Wuta.
Mummy ihu take tana kafanta da wuyanta.
Wani bawan Allah ne ya kira ambulance aka wuce dasu asibitin Cikin gari.
Emergency aka wuce dasu, ihun su duk ya cika asibitin.
Allura aka musu nan aka fara dubasu.
Mummy dai wuyarta ta karye, ga karaya hannu da k'afa da kuma cinyar ta.
Aminiyar tata kuwa gaba d'aya spinal cord dinta ta balle.
Abun ba kyan gani.
Da k'yar aka samu suka nutsu suka fada numbar da za a samu Yan uwansu.
Abba aka kira Yana gida aka sanar dashi.
Da sauri ya fito ya fara kwalla wa saratu kira, tana fitowa yace" ina uwarki ta tafi"
"Wlhy ban sani ba, nima na dawo scul na samu bata nan"
Kama kai yayi wanna yace" Gashi a irin shegen yawonta Taje sun tafka hatsari"
Ihu saratu ta saki iya karfinta tana salati.
Dubanta yayi yace" kefa kinada hauka, ki shirya da Allah ni muje muga Yaya abun yake"
Katuwar hijab ta sanya suka fita.
Ganin mummy ba karamin daga mata hankali yayi ba, kuka take sossai ganin ynda mummy ta sauya lokaci daya.
Nan aka sanar wa Abba abnda ya kamata ayi musu.
Ba musu ya sanya hanu ya biya kud'in ya fice, dan bakin cikin da yake ciki Allah ne kawai ya sani.
Washegari aka shiga da mummy tiyata, sunfi awa biyu a kanta sannan suka fito.
Ko motsin kirki batayi.
Bacci ma takeyi.
Ganin haka ya sanya saratu fita ta tare a daidaita sahu ta wuce gida Taje kwaso musu abnda zasu bukata.
Kiran mum haseen tayi dan tasan ita kadai suke da Kuma ita ya kamata ta temaka musu.
Ba bata lokaci suka iso, ta razana sossai da ganin halin da mummy ke ciki.
Saratu zamanta gaba d'aya ya dawo asibiti, mum haseen ita ke kawo musu abinci da komai.
Sun kwashe sati a asibiti ana jinya, maimakon sauk'i se Kuma k'afan mummy ya fara ruwa.
Hakan ya sanya suka ce se anyi photo dan ganin matsalar.
Aiko abu ba dadi dan k'afa ya lalace dan ashe kwalba ya shige cikin k'afar, ba yanda za'ayi dole ya sanya sedai a yanke k'afar.
Dana sani ne fal zuciyar mummy, lokacin da taji za a yanke k'afar suma tayi, da ta farfad'o se ta fara sambatu, lokacin Abba, saratu da mum haseen duk suna wajan.
Surutai kawai take tana kiran sunayrn kawayenta tana fad'in sun cuceta.
Duk abunda tayi seda ta fad'a har dalilin hatsarin su.
Ganin kaman ta zauce ga mutane na wucewa ya sanya mum haseeen kiran likita ya mata allurar bacci.
Saaratu kuka take tana Dana sanin kasancewa diyar mummy.
Harda Allah ya isah.
Abba ranshi in yayi dubu to ya 6aci.
Fita yayi yabar asibitin.
Yana isa gida mummy ta sanar mishi an yarda ya turo da magabata dan tsayar da maganar auren su.
Ji yayi duk wani bakin ciki ya kau.
Cikin kwana biyu aka kai Sadaki aka tsayar da magana sati biyu masu zuwa.
Ranan ko aka shiga da mummy theater aka cire mata k'afa daya.
Gangaro wa da ita akayi kan gadon aka fito da ita.
Kuka ko ranan saratu tayi shi, Dana sani hade da nadama suka cika mata zuciya.
Mum haseen ma al ajabi kawai take, duniya abun tsoro, ynxu er uwarta ce ta koma haka? Ina zata kai alhakin Jama'a yanzu".
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Nan ta dad'a gode ma Allah da ya sanya ta dawo daga rakiyar mummy, da Yanzu hala harda ita wanan abu ya faru.
Ita aminiyar tata kuwa da mijinta yazo yaji yanda sukaje abun ya afko, nan ya Danna mata saki uku.
Kuma yace Kar ya ga Kafan ko mutum daya yazo da niyar kwasan kaya, ze sa a mota a kawo mata har gida.
Ranan taci kuka, itakam da wanne zataji? Da wannan iftila'in ko da sakin daya mata na walakanci a ganan Jama'a.
Ranan ta Ja ma mummy Allah ya isa yafi million.
Fadi take" Allah ya isa mun ladidi, kin cuceni, azzaluma, Munafuka, Allah tsine miki"
Daya daga Cikin yayunta da haushi ya kamata ne ta zabga mata Mari, nan ta cigaba da fadin....
For comment 08144932303
Advertisement
- In Serial309 Chapters
Harry Potter: Blood of the Dragon
1969, London.Magnus, a 9-year-old boy got lost while watching a parade with his mummy.He looked around for her but only tired himself out, eventually taking a break under a tree in a park.But, that moment changed not just his, but also the destiny of the entire world. Because that tree was not normal, it contained inheritances from an ancient world-renowned wizard and a certain king.The tree had waited centuries for someone worthy and finally, it had found one.But what was so special that made little Magnus worthy? It’s not possible that no other 9-year-old child ever slept under the tree in the past centuries.«OH! What a surprise, but a welcome one. At least, now I can rest easy that I made the right choice.» The ancient tree thought to itself.*This is a Harry Potter pre-canon fic.*
8 2530 - In Serial6 Chapters
Saturday Is a Good Day to Depart
Sometimes, when you wake up, you don’t find yourself in a house that you most definitely have never been in. Sometimes, mornings don’t start with something going down in flames. Sometimes, you are not given only six days until you die. But then again, it would be a completely different story. Seven people find themselves on an island full of odd creatures and places. This motley crew is given a deadline: unless they find a way out to escape their fates, they will die, one person a day. Each chapter encompasses a day, from Monday to Saturday. Release schedule is twice a week: Tuesday and Saturday. There are six chapters altogether, ending with Saturday. There’s no Sunday.
8 98 - In Serial34 Chapters
DARK
Някой смятат, че в човешката природа е да надграждат, да се адаптират, създават и отглеждат, но колкото по-дълго населяват земята, губят положителните си черти. Оставят само разруха след себе си и унищожават, всичко, до което се докоснат, включително и самите себе си. Планетата умира, а земята е пренаселена. Настъпва хаос и се разпространява зараза, която изменя гените на хората. Не е известно, кога се появява, как се разпространява или симптомите. Единственото ясно е, че обикновено засегнатите са с умствени проблеми или преживели нещо тежко в миналото си. Хора, позволили на света, който са създали да ги промени и корумпира сърцата им. Няма имунизирани, а единствения начин, да се спасиш, е да успееш да запазиш сърцето си чисто, което е невъзможно да се случи, когато си в центъра на световна война. Заразените го наричат еволюция, а незаразените го определят, като прочистване и решение на проблема с пренаселването на планетата. Във всеки случай, и двете страни са решени да елиминират другата. Земята умира, всичко бива унищожено, а хората най-сетне получават, това което винаги са искали-само
8 195 - In Serial19 Chapters
Brother of Wind {book 6: Skybound}
Welcome to book six of the Brother of Wind au! In this au, I rewrite Ninjago but a certain wind ninja has always been a part of the team.This book is based of Lego Ninjago season six, Skybound. I do not own any of the characters, but I did give a different personality to Morro.(art cover is mine)(started July 7th 2021)#2 - ninjagofanfic Aug 5 2021#6 - ninjagokai Aug 5 2021#6 - ninjagolloyd Aug 5 2021#7 - ninjagozane Aug 5 2021#7 - ninjagonya Aug 5 2021#8 - ninjagoau Aug 5 2021#5 - ninjagomorro Aug 5 2021
8 60 - In Serial14 Chapters
Inner Mechanisms- Maki Zenin x Reader
Going into your sophmore year of college, you pick up a job as a mechanic at a small warehouse in Tokyo. Little did you know you would be thrown into the world of underground street racing and meet Maki Zenin, an ex member of the notorious Zenin gang. _________Inspired by the amazing fan art in the cover by @huangdanlan on twitter: https://mobile.twitter.com/huangdanlan/status/1362355607731277826It just gave me street racer vibes.
8 211 - In Serial89 Chapters
Harry Potter is more like his mother than people expected.Except for maybe a revision here and there, this story is officially discontinued. Read the part titled "Hello Again" for more information.
8 119

