《HASEENAH》PAGE 119&120
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story & written
By👇🏻
'''Aysher Abbakar ChuChu (Meerah)'''
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Aysherabbakar
Assalam Ga duk me bukatar novel Dina daga farko ze iya samu a page Dina na wattapad @Aysherabbakar thanx
*119~120*
Washe gari ya kama laraba kuma ranan za a yi bridal shower, shirye shirye kawai ake su saratu an kasa zaune an kasa tsaye dan bata gida ma tana can bakery yanda tace zata je ta amso cake da kanta dan Kar a samu Matsala.
Amare kuwa ana can wajan gyara su mummy anata hidima.
Da yake a cikin gidan za a yi ta wajan garden tuni masu gyara wajan da deco sun iso.
K'arfe uku kowa ya fara shiri amare ma an shiga wanka.
K'arfe biyar aka fara gudanar wa, waje yayi kyau sossai anyi mishi adon red nd white.
An jera kujeru da carpets a wajan kid'a kawai ke tashi.
A lokacin aka gama shirya amare suka fito dukan su cikin bridal gowns red nd white kowa d'auke da white roses a hannu.
Ba k'aramin kyau sukayi ba.
Su saratu ko shaking certain suka saka peach colour da black head, sunyi kyau sossai.
Wajan da aka tanadar da cakes suka nufa yanda yasha decoration da different juices na champagne da non alcoholic wine.
Nan aka fara abubuwan da suka kamata aka yanka cake aka sha rawa. Anyi hutuna kam ba laifi Ga abinci da fruit salad da mummy ta kawo masu yi suna yi abun ba a cewa komai.
Se magrib aka tashi a wajan kowa ya watse.
Suna cire kayan jikin su haseen ya kira wayar haseenah.
Zama tayi bakin gadon ta tura baki gaba kaman bazata d'au wayar ba, dan gaskiya tana buk'atar hutu kuma Gashi tanason jin muryar shi.
Advertisement
Har ta kusa yankewa sannan ta d'auka ta manna a kunnenta ba tare da tace komai ba.
Murayar shi taji yace" precious are u with me? "
Murmushi ta saki sannan tace " yea I am"
"Kin gaji ko? "
Ya jefo mata tanbaya.
Kaman zatayi kuka tace "sossai ma"
" OK sorry sweery saura kwana uku ya rage, just relax ko, I will massage u up"
Rufe ido tayi dan taji kunya, jin tayi shuru ya gane hakan, dariya yayi yace" ko baki so? "
Ganin maganan ya fara nisa tace" yaya haseen zan yi wanka"
Dariya yayi yace "to before u go to bed I will call u"
"Ok then bye"
" I love u"
A hankali tace " same with me"
Da Sauri ka kashe wayar.
Rungume wayar haseen yayi a jikinshi, he can't believe it, first time in history da precious ta bashi amsa knan, wow what a coincidence ya furta a hankali.
Sameer ne ya dalla mishi harara yace" dalla malam meye haka, duk kabi ka wani gigice, munga Romeo ma"
Dariya haseen yayi yace" Allah ya sa ma ba ni kad'ai na haukace ba, dukanmu ne"
Dukan su dariya sukayi suka tafa.
Yau yakama za a yi kamu, kasancewar harda angwaye ya Sanya suka kasa zaune suna kasa tsaye.
Se shiga da fita suke dan ganin Suma Sufi amaren kyau.
Haseen ko ya sa wannan kayan ya cire, Yana tsaye gaban mirror.
Sameer ne ya kalleshi yace" kai wallahi da mace ce da anyi shegiyar karuwa, Kafi hour a gaban mirror ko uwar me kake gani oho "
Dariya haseen yayi ya fad'a kan gado yace " so nake naga wani kaya zansa"
Mahmoud ne da se alokacin ya sanya baki yace" bro ai kaya iri d'aya zamu saka, Ga wannan milk gezna d'in"
Se a lokacin haseen ya tuna, d'auka yayi ya saka, ganin yayi kyau yace" yessss shi zamu sa"
Advertisement
Kallon sameer yayi yace zo muje down stairs ka rakani wajan mum plx"
" kai makaho ne? To ma a cikin taron jama'a zamu je? "
" a a plx mana ta k'ofan palourn daddy zamu bi"
"Better"
Shiga sukayi, sunyi sa a tana d'akin nan sukayi sallama suka shiga.
Da sauri ya k'arasa ya zauna gefen ta, ya kwantar da kanshi kan shoulders d'inta ya marairaice yace" mum wlhy I missed u, kwana biyu ban jiki ba"
Tureshi tayi tace" da Allah tashi, kai bakasan ka girma bane wai, aure fa zakayi "
B'ata fuska yayi yace " to mum ai se ki bari se nayi auren in nazo seki tureni"
" in Kayi auren ma karkazo"
Dariya yayi yace" yanzu dai duk ba wannan ba, kinaji mum? "
" yea inaji"
Ya cigaba da cewa" kinga yau za ayi kamu ko mum, dan Allah nima inaso nayi kyau, ko zaki kaini nima amin abunda akewa amaren nan? "
Cikin rashin fahimta tace "me knan? "
Ya fara sosa kai yace" nima ki kaini wajan gyaran jiki"
Mik'ewa mum tayi tana Kallon Shi tace" ikon Allah, Allah sa dai kalau kake"
Sameer kam toshe bakin sa yayi dan dariya ne yaso sub'uce masa.
Haseen ya cigaba da cewa" mummy plx mana am serious"
Ganin da gaske yake ta b'ata fuska tace" tashi ka fita da Allah banson shirme"
Kama hanunta yayi yace" mum plx"
Kallon Sameer tayi tace" Sameer ai kai kasan wajan d'aukeshi kuje"
Kallon Sameer d'in yayi yace" kasan wajan? "
Girgixa kai yayi alamar eh.
Da Sauri ya mik'e suka fice.
Suna isa d'aki Sameeer ya fashe da dariya me sauti, Mahmoud da haseen kallonsa suke suna son sanin dariyar me yake.
Kama ciki yayi Yana dariya harda hawaye.
Tsuka haseen ya Ja yace" dalla malam sekace ka mayar damu mahaukata? "
Da k'yar ya tsayar da dariyar shi sannan ya dubi Mahmoud yace" kasan me ya faru? "
Girgiza kai yayi alamar a a.
Nan ya bashi labari, dukansu se dariya Banda Haseen.
Duban Samerr haseen yayi yace" amma kai anyi Munafiki, dama tunda naga Kana kyafta ido da toshe baki a can nasan akwai munafinci a ranka"
Mahmoud ne yace" Banda kai bro duk wannan kyau d'in wani gyara zaa maka? Further more u look more fresher, u re super fresh, kuma ai ni ba a gyaran maza Inma anayi to ba irin na amare ba "
Shuru Haseen yayi yace" are u sure? "
"Yes I am"
Se a lokacin shima ya tuntsure da dariya ya fad'a kan Sameer da shima dariyar yake.
A hankali ya furta oh my goodness.
Kallon agogo sukayi lokacin ana kiran la'asar.
Da Sauri suka mik'e suka nufa masallaci.
Suna dawowa suka shiga wanka dan Ance no African time.
Su haseenah ma anata shiri.
Gida ya cika da dangi, 'Yan uwa da abokan arxiki anata hidima.
Misalin k'arfe biyar su Haseen suka iso da friends d'insu dan tafiya da amare.
Dan already kowa ya wuce su kad'ai suka rage da friend d'insu.
Aiko angwaye an shagala da Kallon amare.
Haseen ko kaman maye. Seda wani friend d'in shi ya dungure mishi kai sannan ya dawo daga dogon tunanin da ya tafi.
Basu jima ba suka isa wajan, tun daga mota aka fara kashe musu pics.
Hasken flash kawai kake gani ta ko ina, nan aka samu suka k'arasaaka fara program.
Waje yayi waje an chase ana ruwan kud'i, ranan DJ kam ya kwashi naira, ansha rawa har se angwaye suka fi amare rawa, haseen kama hanun Haseenah yayi a dole Yana girgiza ta.
Se aka fara ihu da tafi.
Bayan magrib aka tashi kowa ya fara haramar tafiya.
Nima wallahi na gaji barin huta.
For comment 08144932303
Advertisement
- In Serial23 Chapters
The System Slaves
Heroes selected from all races competed to prove their race worthy of living free. The Troll heroes failed... miserably. Their Race is paying the price. Most Trolls lost their sentience. This Troll did not, and now he must serve the system and try to prove his race worthy of redemption. Thing is, it's hard to save a race when you can't understand the squiggles that appear in your vision. It's even harder to save a race when you can't tell which thoughts are yours and which thoughts the system put in your head. And what do you do when you never loved Trollkind in the first place? .......................... Update Schedule: Two or more chapters a month. 1500+ words. I am a new writer so bear with me, correct my grammar, and point out things you want to add. I plan on finishing, it may take a while though. The cover isn't mine and isn't exactly the way I like it, I'll be on the lookout for something that fits better. ....... This is a Litrpg story, I kinda regret making it so, but what's done is done. The system is clunky and I forget stuff sometimes, don't hesitate to point out stuff that looks wrong or is wrong. There will be some cultivation aspects and some kingdom building later on.
8 240 - In Serial7 Chapters
The Colstryker Journals
Manda Colstryker —orphan, rapscallion, and aspiring treasure hunter— refuses to be a nobody. Her opportunity for greatness comes when she stumbles across the rebirth of the ancient gods, and she volunteers herself to act as their guide in this brave new age of electricity, telegraphs, and bustling industriality. But the world of the gods is more complicated than she expected, and soon she has to wonder: is fame, fortune, and historic recognition worth risking her life? New chapter and illustration at the end of each month! Read more of our content at Interstellar Artship!
8 109 - In Serial43 Chapters
The Colors of Us
description inside the book.
8 450 - In Serial98 Chapters
teen on set ~ marvel cast
15 year old y/n y/l/n got a new job for marvel does she get a new family or be an outcast forever. had this idea for a while i do not own marvel characters and also am not an expert on how things work on set but i know enough i think
8 97 - In Serial27 Chapters
Among the tear soaked flowers
a world unkwoun to hima life ripped from him a family yearned forfollow the story of a young man trying to regain part of his shattered life
8 145 - In Serial12 Chapters
The Black Empress
In a hall, so lavishly decorated, even the vatican would bow down in shame, an army of abominations kneeled, motionless. Each and every entity present could defeat all of mankind, single handedly. And yet, the girl in front of them, they could not stand against. So they chose to follow her instead, forming an army strong enough to threaten the gods themselves. The girl leisurely sat on a throne made of the same black fabric, that reality is painted on, her shoulder occupied by a crow with eyes like molten rock. Oh yeah, she looks like a four year old. Who is she? Why gather an army of such tremendous might? This is the story of a thing, that once was a normal girl, but hasn't been for centuries.
8 201

