《HASEENAH》PAGE 113&114
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story & written
By👇🏻
'''Aysher Abbakar ChuChu (Meerah)'''
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Aysherabbakar
*113~114*
" Saratu Ashe bakida mutunci bakida imani, kina ganin abunda ya faru Amma kike mun dariya? Ko fitowa bakiyi ba kina cikin d'aki saboda baki kishi baki Sona?"
Dubanta saratu tayi sanann tace" mummy ke Kika jawo fa, da har zasu Zo su tafi ba abunda suka Miki"
Kuka mummy ta Sanya tana zagin saratu.
Ita ko d'aukan key na motar mummy tayi ta sa Kai ta fice.
Mummy ke k'walla Mata Kira tana fad'in" ki kawomin key na tunda ba motar ki bace"
Daga can waje Saratu tace" eh ba tawa bace Amma ta ubanane"
Shuru mummy tayi tana jinjina al'amarin Saratu ba kunya ba tsoron Allah.
Can gidan mummy Zuwaira kuwa su haseenah na can Ana Shan gyara.
Jin tsayuwar motar mummy ya Sanya su duka kallon juna.
Basu Gama neman mafita ba mummy Zuwaira ta turo k'ofa ta shigo, duban su take fuska a d'aure sannan tace" ina kuma kun girma se abunda kukaso ko? Har in saka doka ku k'etare ku kirasu kuje Kuna shashancin ku ko?"
Haseenah da idonta ya kawo ruwa tace" Dan Allah mummy kiyi hak'uri bazamu sake ba"
Juyawa mummy tayi ta fice ba tare da tace komai ba.
Wata ajiyar zuciya suka sauke duka, Umaimah ta dubi haseenah tace" wallahi ba Dan kece kikayi magana ba Allah kad'ai yasan masifan da zamu sha."
Dariya duka suka saka.
Haseen ne ke ta faman Kiran wayar haseenah Amma ba'a picking ba, numban mummy ya kira Nan ta d'aga tace" meye kuma?"
Yasan maganan zuwansu yaje kunnen mummy Dan haka ya sassauta murya yace" mummy a Mana afuwa dama na Kira wayar haseenah ne Bata d'auka ba shine na Kira naki"
Advertisement
Mummy tace " to yanzu in Kai Mata wayar kenan?"
" A'a mummy dama IV ne Zan kawo Mata"
" Ba yanzu ba ka Bari se after magrib ko Isha, na Hana fita da Rana, sanann 30mins kawai Zan Baku in kuka wuce haka Kai da ka sake ganinta se ranan da za'a fara events"
Zaro ido haseen yayi kaman Yana gaban mummy yace" baza a wuce haka ba mummy in Allah ya yarda"
Kashe wayar tayi ta ajiye.
After magrib suka Zo shida su Sameer, ba da IV kawai sukayi suka gaisa sanann suka juya.
Shirye shirye ya kankama, yau saura sati biyu biki, kuma yau Sameer zasu koma da Mahmud da Ammi.
Dan haka seda suka je sukayi sallama wa mum haseen sanann suka wuce gidansu Umaimah.
Zaune suke a palour dukan su. Ammi ce kawai ta shiga palour mummy suka gaisa sanann sukayi sallama..
Su haseen ko Ana main palour shida su haseenah.
Mahmud ne gaban Baby kaman zeyi kuka Wai a Dole ze tafi ya barta.
Ita ma ba son tafiyar tashi take ba Amma se ta Zama itace me rarrashin.
Tsuka Sameer ya ja duka suka juyo suna kallon shi, harara ya dalla wa Mahmud yace" u should better be a man, instead of u to pet her she's d one petting u like an infant, aure zakayi duk wanann shagwa6ar da kake wa Ammi ka Dena Dan very soon kaima zaka Haifa"
Dariya suka sa Banda baby da kunya ya kamata ta sunkuyar da Kai.
Mahmud ne ya dubi Sameer yace" bro to Dan Allah ya kakeso nayi banson tafiya in barta ne fa"
" 'Dauketa ku tafi tare se a biyota da kayanta, 'dan iska kawai, tun kafin kayi auren ka fara yi wa mutane felek'e, Randa akace yau ka shiga d'aki kuma ai se yanda Allah yayi oga sir"
Advertisement
Haseen dariya yake sossai Dan kaman wasu comedians haka suka Zama.
Tura baki Mahmud yayi Yana side talks.
Juyawa Sameer yayi ya cigaba da magana wa Umaimah Dan in ya cigaba da kallon Mahmud to ba abunda ze Hana shi Marin shi Dan takaici.
Haseen ma yau ya samu chance, kusa da ita ya zauna, ba Wanda yake jin abunda suke fad'a sedai kawai kaga suna murmushi.
Sameer ya dubi haseen yace" kaima wani k'asurgumin munafiki ne Allah, kayi kini kini da murya ba me jin ka"
Dariya sukayi Haseen yace" malam concentrate da Allah yanzu zaka tafi Kai da ka dawo se Nan da one week"
Harara ya dalla mishi yace" kana 6atamun Rai Zan fasa tafiya"
"And sack letter is awaiting"
Duka suka yi dariya Dan abun nasu kaman a film.
Muryan Ammi sukaji tana fad'in" love birds a fito Kar muyi dare ko"
Tura baki Mahmud yayi yace" innalillahi Ammi"
Dariya duka suke mishi Sameer ya dubeshi yace" wanann akwai munafikin gaske, tashi mu tafi joor, kuma kayi wasa u will b d one to drive"
" Am not a driver"
Inji Mahmud
"Then am I?"
Girgiza Kai Mahmud yayi yace" I didn't said that, anyway am sorry sir"
Su Ammi dake kallon su suka sa dariya.
Har bakin motor suka rakasu, Mahmud kaman zeyi kuka, mummy ce ta cikasu da kayan tsaraba snacks da danbun nama da turaren wuta dasu humrah wa Ammi.
Seda suka bar hangosu kowa ta koma zuciyarta cike da kewan juna, Banda haseenah da suke tsaye tare da haseen.
Mummy ce ta dalla mishi harara tace " oya aje gida a huta"
Marairaice fuska yayi yace" mummy plx kiyi hak'uri Zan tafi anjima"
" Yanzu zaka tafi, in kanason ganinta kana zuwa da dare"
" Kin yarda in Zo da dare mummy?"
"Eh nayarda oya"
Shiga motar shi yayi su Umaimah na mishi dariya"
K'wafa yayi ya ja motar shi ya nufa gida.
Kowa yayi mamaki ganin Sameer da Mahmud zasuyi aure, Mahmud na ta washe baki Yana fad'in" I told u guys kukace k'arya ne, nd this d prove , ya nuna musu IV"
kar6a sukayi suna dubawa cike da mamaki.
Mahmud ya cigaba da cewa" kowa ya shirya Dan next week by this time an fara events, kuma wlhy kuka kwapsa zamuyi fad'a"
Kowa sai dariya suna imagining yanda auran ze kasance.
Yau saura sati d'aya biki.
Nan Ammi ta Sanya Mai kula da gidansu na kano ya bud'e ya gyara ya share ko ina Dan dangin su zasu iso.
Itama Ana saura sati d'aya suka fara gaba ita da su Sameer da Mahmud da cousins d'insu na kusa.
Ammi kawai suka ajiye ita da 'yan uwa sukuma suka wuce d'ayan gidansu.
Nan suka tsara zasu sauka har haseen ma sunce ya tattaro ya dawo Nan Dan duka gidan jama'a sun fara cika.
Haka kuwa akayi sun Isa haseen ma ya iso, Nan suka baje a palour suna kwasan abincin da mum haseen ta shirya musu.
Bayan sun gama ci ne Sameer ya fara cicciro musu d'inkin su Wanda aka d'inka musu a can.
Sunyi kyau sossai, nan haseen ma ya fita ya d'auko wani akwati yace dad d'inshi ne ya d'inka musu as gift kowa kala biyar..
Murna ba a magana.
Nan friends d'in su na kano ma suka iso gidan Dan shirya yanda za a tsara komai.
Ta wajan su haseenah ma Amare sun Sha gyara ko ma ince suna kan Shan gyara.
Rabon IV ma hijab mummy ta Sanya suke sawa har k'asa da socks ga nik'ab, driver ke kaisu ko ina.
Yau sun dawo a gajiye Dan sun gama rabon IV, ba abunda suka ci.
Zubewa duka sukayi a k'asa kowa tana cire hijab da socks d'in ta.
Mummy ce tace"....
For comments ,08144932303
Advertisement
- In Serial32 Chapters
Realm Eternal
Meet Nabi Elrick ; betrayed by the woman he loves, and blinded by anger he acts rashly and it nearly costs him everything.Nabi Elrick's actions have drastic consequences and he looses the prestige of his occupation and he sinks into an epic slump; a Deep depression. Fortunately the ?Alternate Reality Simulation? Realm Eternal rouses him from his melancholic abyss.Nabi Elrick sees an opportunity to Begin Again.Inspired by; Mushoku Tensei, Tate no Yuusha no Nariagari, Legendary Moonlight Sculptor, Daybreak on Hyperion, Log Horizon and Only Sense Online. I unashamedly draw some elements from my favourite light novels in writing this FanFic.For the Record; the Realm Eternal Mythology Revolves Around Ancient DragonsMy Chapter target is set at ?5000 words??Written in South African English which means closer to the British Standard.?Warning: Mature Content ?Violence, Language and Adult Themes ? List of My Novels:?Realm Eternal??Crystal Guardian ??Exiled Nomads of the Galaxy??Soul Vessel Psyche?
8 299 - In Serial38 Chapters
The Ultimate System Wielder
Access discord here. The edges of time and space met in a single place, Earth. Soon, terror and chaos reign on the whole world as new gates opened followed by a flood of beasts and monsters. The gates rattled the whole world, letting it taste massive destruction. The world map, as everyone knows it, was no more. The once-great nations fell one by one. Like dominoes, they all stumbled. Great was their fall! But the skies and heavens hadn't abandoned men. Along with destruction rose new creations. The humans were blessed with the Gifts of the earth. They wielded the power to twist logic and magic. The myths became realities in the hands of the wielders. Author's Note: Currently improving everything. This time my heart demands a damn rewrite.
8 229 - In Serial16 Chapters
Danganronpa: Retirement Plan
Ultimates work hard for their talents. They practice their talent to the point where they're declared the best. That is, until someone better comes along and takes their glory and title.Felix, along with 15 other Ex Ultimates, find themselves playing a game to get their titles back. The catch is it's a killing game and they're all desperate to get their beloved talents back. * * *This story will contain mature topics such as, death, gore, blood, suicide, murder, eating disorders and various other triggering topics. Triggers will be *probably* be tagged, but I'm warning you regardless.I don't own Danganronpa. This is a fan work made for other fans to enjoy. * * *CURRENTLY WORKING ON: [ Chapter 1: Goodbye Life Savings ]
8 165 - In Serial7 Chapters
moondrop x reader
😈 this is a joke 💀
8 127 - In Serial49 Chapters
Fto Oneshots [ FINISHED]
this book will have oneshots of the minecraft series called Fairy tail Origins so I hope you enjoy it.
8 86 - In Serial18 Chapters
My Best Friend's Baby
17 year old Claire's life is like a rollercoaster there's ups and downs. She gets pregnant by her best friend at a party and then there's more downs than ever. ******** This is the very first time I've ever tried to write anything like this so it's probably sucky but maybe someone will like it. :)
8 126

