《HASEENAH》PAGE 109&110
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar ChuChu(meerah)
® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Follow me on Wattpad @Aysherabbakar
*109~110*
Da sallama su haseen Suka shigo dukan su.
Zauna Suka tarar dasu kan carpet suna Shan fruits.
Gaisawa sukayi sanann baby taje ta kawo musu refreshments da cups.
Haseen ne ya dube su sannan yace" wannan ai son Kai ne, mu ba za a bamu fruits d'in bane?"
Dariya suka sanann haseenah tace" Yaya Haseen sedai na had'a muku wani, Dan muma saura muka samu a fridge d'in mummy hajara"
Girgiza Kai yayi yace" haba no just kidding, wannan ma it's okey, Dan ba Wanda ze wahalar min dake"
Duka dariya suka sake yi sanann duka sukayi shuru.
Zuba mata ido haseen yayi yace" precious Kinga yanda kike k'ara kyau kuwa"?
Rufe ido tayi had'e da sunkuyar da Kai Dan duk kunya ta kama ta.
Sameer ne ya ce " ai wallahi kwana biyu da mummy ta hanamu ganin su duk senaji kano ya fita Raina"
Dariya duka suka saka.
Haka suka cigaba da Hira har yamma.
Can gidan mummy Zuwaira kuwa ya cika da jama'a, bak'i sun iso da kayan lefe, kaya Kam Masha Allah, Amma kayan haseenah duk yafi d'aukan hankali Dan set biyu aka kawo different colour, bayan mum haseen tayi d'aya haseen ma yace Shima zeyi nashi, ba musu aka amsa kudi aka k'aro wani.
Su baby da Umaimah ma kaya sunyi kyau ga tsada, akwatin su iri d'aya colour ne ya bambamta.
Mummy Zuwaira tayi matuk'ar k'ok'ari Dan ba k'aramin kud'i ta kashe na tar6ar bak'i ba.
Se dab magrib sannan suka watse, Ammi ce ta Kira su Sameer ta sanar da su an gama komai zata wuce can gidansu.
Nan suka shaida mata Suma suna hanyan zuwa yanzu.
Seda akayi sallar Isha sanann su Sameer suka shigo zasuyi ma su haseenah sallama, marairai cewa haseenah tayi kaman zatayi kuka, Dan tasan ita da ta sake ganin shi yanzu se Nan da kwana biyu ko uku hala.
Advertisement
Dariya Mahmud yayi sanann yace" ki kwantar da hankalinki, 25 days ya rage ku fara bacci tare"
Sameer ne ya Kai mishi duka a baya, dariya suka saka yayinda kunya ya kama haseenah ta sunkuyar da Kai.
Dai dai lokacin sukaji sallamar mummy Hajara, gaba d'aya daburcewa sukayi suka rasa yanda zasuyi, sunkuyar da Kai sukayi suna Sosa Kai yayin da cikin su haseenah ya d'ura ruwa.
Kallon haseen mummy Hajara tayi ta Kai mishi duka, zillewa yayi ya nufa hanyar waje da gudu, dukansu dariya suke yayinda mummy Hajara ta ke fad'in" nasan wannan aikin Haseen ne da karambani seda kuka biyosu Nan ku gaku tsuntsaye sarakan soyayya ko?"
Dariya suke yayinda su haseenah suka juya zasu gudu.
Dakatar dasu tayi sanann tace" marasa kunya kuzo ku biso kawai zamu biyoku da kayan ku"
Da gudu suka wuce d'aki, haseen ko se hak'uri yake bata.
Ko kulashi Bata yiba tayi shigewar ta ciki.
Fita duka sukayi haseen se faman surutu yake Wai suda matansu an hanasu ganin su?
Dariya Sameer yake ya dafa kafad'an shi yace" haba calm down mana saura kwana nawa ne"
K'arar wayar haseen ne ya Hana shi ba ma Sameer amsa.
Karawa yayi a kunne sannan ya ce" muhseen ya akayi ai tun safe muke expecting d'inka Amma naji shuru, kuma Nima am in a little bit busy shiyasa ban nemeka ba"
Muhseen yace" to yanzu a ina zan same ka?"
Nan ya kwatanta mishi gidan su Sameer yace su had'u can.
Ajiye wayar yayi sannan yace" Wanda jiya nace ya kawo Mana samples na takalma da huluna ne"
"Yauwa dama Ammi tace mun Tana gida, muje muga colours din kayan namu kaga shikenan ma"
Nan suka wuce gidan su Sameer.
Ammi suka hango a kitchen Tana shirya dinner.
Da sauri Mahmud ya Isa kitchen d'in ya rungumeta ta baya Yana fad'in " oyoyo Ammin su ango"
Duka ta Kai mishi duka suka sa dariya sanann tace" naga Kai ko kunya ta baka ji ko?"
Ba tare da ya Bata amsa ba yace" Ammi na ya hanya?"
Advertisement
"Lafiya Alhamdulillah"
Nan Haseen ma ya gaida ta, sanann duka suka zauna a palour.
Within some minutes Ammi ta gama komai Mahmud ya tayata jerawa a dinning.
Dukansu Nan suka zauna suka fara cin abinci.
Farar couscous ne da vegetable soup, se pepper soup na kaji se drink.
Sossai suka ci seda suka k'oshi Sameer ya dubi Ammi yace" Ammi Aina Kika samo stuffs d'innan? Dan iya sanina babu komai se drinks da snacks."
Harara ta zabga mishi sanann tace" Mesa seda ka k'oshi zaka tanbaya?"
"Sorry Mana Ammi na pls👏🏻?
Dariya sukayi.
Nan Ammi ta fara ciro musu kayan su daga cikin wata katuwar akwati, gezna da shaddodi da vowel ne a ciki.
Kowa kala goma goma.
Sossai sukayi murna ba kad'an ba, barin Mahmud dake ta Santi Wai Ammi ta San colours.
Nan muhseen ya kira haseen ya sanar dashi ya iso.
Fita sukayi suka shigo tare.
Nan palour suka zauna ya cicciro musu Sabin designs na samples d'in takalma da huluna.
Kowa ya zaba colour biyar biyar Nan Haseen ya mishi transfer duka kud'in ba tare da ya damu da tsadar su ba.
Su Sameer mamaki suke ganin ko damuwa beyi ba, dukda Suma gwanaye ne wajan kashe kud'i Amma sun cire wa haseen hula.
Muhseen kuwa murna ba a magana Dan bai ta6a tunani zai caski kud'i da yawa haka ba.
Nan ya sanar dasu gobe ze kawo musu sauran takalman.
Bayan sun gama adana kayan a gefe ne mummy ta ciro wata k'aramar akwati ta bud'e, wristwatches ne da links a ciki daban daban masu shegen tsada.
Kowa ta cire wristwatches uku links uku ta bashi.
Kowa kar6a yake Yana murna, Dan agogon duka Rolex ne sanann links d'inma masu tsada ne.
Gaskiya Ammi ta kashe kud'i sossai.
Hugging d'inta Mahmud yayi Yana godiya.
Tureshi Ammi tayi tace" Kai bazaka ta6a girma ba ko?'
Dariya kawai sukayi.
Sameer ne ya duba haseen sanan yace" oga zan tafi Mana da kayanmu abuja, Dan akwai wani sabon company da aka bud'e na d'inka kaya, sun iya sossai wlhy"
Murmushi haseen yayi yace" abun zeyi yawa ai bro"
Ammi ce ta katse shi da cewa" an Riga an Zama d'aya fa Haseen ba komai"
Godiya yayi sannan suka cigaba da Hira.
Mahmud ne ya dubi Ammi yace" Ammi guess what?"
Hararshi tayi tace" am not good at guessing just tell me"
Dariya duka sukayi sannan Mahmud yace" haseen ma appointment d'in shi ya fito a Abuja, Shima a can ze zauna"
Zaro ido Ammi tayi cikin murna sanann tace" ashe zumunci me k'arfi zamu k'ulla kenan"
6ata fuska Mahmud yayi yace" but d sad part of it it's that gidan kowa daban"
Harara Sameer ya mishi yace" to dama so kake a had'a mu gida D'aya ka rainamu?"
Duka dariya sukayi Nan suka cigaba da Hira.
Ranan haseen gidan su Sameer ya kwana.
Da safe suka tashi around 10am, bayan sunyi breakfast ne Ammi ta d'auko k'aramar akwati ta ciro invitations d'in.
Ba k'aramin kyau sukayi ba Dan baxakayi tunanun IV bane Dan irin yanda aka tsarasu. Gasu pink and purple akayi sun k'ayatar sossai.
Nan Ammi ta Basu Wanda za'a ba ma Amare sanan Suma ta Basu na d'aurin aure Wanda akayi zanen shi silver nd golden colour.
Godiya sukayi ta yi wa Ammi sanann kowa ya mik'e suka wuce ciki.
Can kuwa da safe su haseenah suka koma gidan mummy Dan cigaba da gyarasu bayan masifar da suka Sha wajan mummy Hajara.
Sun dawo sun tarar mummy xata fita ita da sister Maryam da zainab suma sister's d'in mummy ne.
Bayan sun gaisa ne mummy tace" naji abunda kukayi ku jira dawowana"
Tura baki sukayi kowa ta sunkuyar da Kai.
Cikin fad'a mummy tace" ku 6ace mun da gani me gyara tun sassafe ta iso ku take jira, marasa kunya kawai Ana muku gata Amma Kuna ganin kaman takura ku ake, zan dawo ai zakumin bayani"
Da sauri suka wuce ciki jikin su na rawa.
Nan su mummy suka shige motor suka fice.
Mummy Bata ja birki a ko ina ba se gidan su haseenah.
To fa ya abun ze kasance?
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial67 Chapters
Antagonist's Sidekick Becomes the Hero!
"Do you find yourself bored, with nothing to do? Have you ever wondered why you don't live an eventful life, like the main characters in stories? Then look no further than Rise to Prominence, the latest game coming to the JoyBox this summer! Fight monsters, beat bad guys, and win the girls' hearts! Work your way up the social ladder within the Academy and become the most popular student! Gain a fan club and sweep the girls off their feet! Heck, get some of the guys as well! With Rise to Prominence, your life will be nothing, if not eventful! Buy it now, for $39.99! While supplies last." ___________________________________ A strange selection, an enigmatic setting, and an ever growng amount of stuff to do. These are what he must deal with, after being reborn as an unfortunate person destined to be single and alone, in a world of magic and mystery. Will he throw off his mantle of loner? Most likely. Will he become the best? Sure. Will he get a girlfriend? Duh, he's the MC. But what if there are others in a similar situation as him?
8 360 - In Serial36 Chapters
Aftershocks
When the long-overdue Cascadia earthquake hits, Portland is not only devastated by the damage, but also abandoned by a corrupt government, isolated by broken infrastructure, and overrun by organized crime networks fighting the strict federal regulations on fossil fuels. Lacey, the captain of a high school outrigger canoe team, persuades her girlfriend Rede and the other paddlers to use their unique skill as a means of survival, acting as couriers who navigate the waterlogged ruins of the city. All goes well until a botched job leaves Lacey with no other option but to disappear in order to protect her team. Rescued from her attempted suicide by a criminal duo, Lacey reluctantly begins her new secret life among the community she once exploited. Meanwhile, Rede and the team try to move past their anguish at Lacey's apparent death, but when a mysterious newcomer sheds a new light on the circumstances, they find themselves embroiled in a plot to bring about justice. *updates every other Tuesday*
8 202 - In Serial14 Chapters
Earth Exodus
Elliot isn't the first one taken, he was the last, or one of them at least. Careless divines, gods, or higher powers had been snatching humans through numerous means over the years. Those that returned brought minor tokens of their previous power if anything at all. Over time unrestrained magic became commonplace on earth. Which must have brought attention to us. The earth is ravaged by increasing levels of rogue magics, divines, and a war over resources and experience. Eventually resulting in a mass exodus of the remaining powerless humans by a coalition of gods.Now translocated to Vauthia where everyone has been given a path to power. They're met with an unfortunate reality. They've only been rescued from one dying world to be tasked with saving the new one. While at the same time they're apparently supposed to compete with one another. Meanwhile Elliot wasn't just given a path to power. He was given a choice. The opportunity for true power is offered. When as he reaches for it the power isn't all it's cracked up to be.Systemless in a world where everyone else has access to one Elliot must grapple with a multitude of problems from without and within. The 'gods' might actually be incompetent, uncaring, downright malicious, or all three. His power is constantly three steps behind those who chose the quick path to power. There's also the antisocial tendencies he's brought with him from earth. Can he trust the 'god' who seems to be taking him under their wing? Will he be able to catch up to his fellow earthlings who're ever increasing in power? Is it possible he may just break out of his shell along the way?*** What to expect ***The initial start will be quite slow, building the setting, history, and individuals involved. There is a small bit of progression in these early chapters for the MC, but more along the lines of figuring out how their systemless power works. though once the story gains traction it won't stop.*** Don't tell Elliot, but ***Elliot hates to admit it but he's very clearly antisocial. Not to mention troubles with thinking that stem from several un-diagnosed disorders he'd rather believe don't exist.*** Image Copyright *** //In this satellite image released by Copernicus Sentinel imagery, 2020 twitter page dated Dec. 31, 2019, shows wildfires burning across Australia. COPERNICUS SENTINEL IMAGERY VIA AP
8 244 - In Serial36 Chapters
A Familiar Cat
On a dark night, in the City of Hapsburg. A Warlock is doing a spell. His intent, To summon a demon to be his familiar and grant him all the powers of the Dark Realms. For Power, Status, And Dominion. But that's not what happens. Instead, the Demon rips his soul free during the Ritual and banishes him to the body of the familiar he'd tried to place the Demon in. Before Running off with the body and vowing to turn the Warlock's life into a living hell. What ensues is a game of Cat and Mouse, with the fates of thousands on the line. And they're not the only ones Playing either. Buckle in and witness the duel of the century, Monsters, Magic and More await you like these two rivals battle in a winner take all brawl across the city.
8 125 - In Serial29 Chapters
Boundless [COMPLETE]
Valerie Anderson was once happily married to the man she vowed to spend the rest of her life with. Every day was like a dream to both parties, until a mishap happened that drove the two apart. What will happen when her ex-husband, Damian Everson, is suddenly back in the picture? Will they be able to resolve their problems or will the grudge he holds against her stand until the end of time?
8 176 - In Serial5 Chapters
Elizabeth Liones x Male Reader - Return of the Eighth
Meliodas and his friends arrive at a place called "Lyboruo Village". Completely unaware of who their about to meet and what will transpire during their stay there....Seven Deadly Sins by Nakaba Suzuki
8 67

