《HASEENAH》PAGE 107&108
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*107~108*
Sallah suma sukayi sannan suka tsaya jera warmers a dinning.
Sallamar su haseen sukaji a palour, mummy dake zaune kan sofa Aaman na kan cinyarta tana bashi custard ta amsa musu sallamar.
Yana ganin haseen ya sauka kan cinyarta da gudu ya nufe shi yana mishi oyoyo uncle.
D'aga shi sama haseen yayi yana juyashi shikuma yana dariya.
Zuba mishi ido duka Sameer da Mahmud sukayi dan ganin yanda yake kama da haseenah kaman p copy d'inta.
Zama sukayi sanann suka gaida mummy, mik'a hannu Sameer yayi ya kar6i Aaman sannan yace" ya sunan ogan ne"
Dariya haseen yayi yace "sunan shi Ahmad but muna kiran shi Aaman dan sunan baban ummah yake da wato maman haseenah"
Duka shuru sukayi dan bai gane abun da kyau ba.
Haseen ne yace " k'anin haseenah ce fa wanda ummah ta rasu ta bari"
Rungume shi Sameer yayi yace" Allah sarki gashi kuwa sunan mahaifina gareshi, shima ya rasu tun Mahmud na k'arami sukayi accident"
"Allah jik'an shi"
Duka suka amsa da "Ameen"
Shuru palour yayi na wani seconds, ganin mood d'insu na son canjawa ya sanya mummy fad'in "ku tashi ga abinci can it's ready"
Mik'ewa duka sukayi suka zauna kan dinning, baby ce tayi serving d'insu sanann Itama ta zuba nata tana ci.
Sameer ke ba ma Aaman a baki shiko yana ta faman mishi surutu da Hausan shi da ba'a ganewa.
Wani lokacin suyi dariya wani lokacin kuma suyi shuru.
Bayan sun gama ne suka koma kan carpet suka zauna.
Haseen ne ya dubi mummy sannan yace" mummy dama kan maganan kayan da su haseenah zasuyi using ne to tace mun akwai friend d'inki da take siyar wa shine zamuji nawa ne?"
Advertisement
Dariya mummy tayi tace" karka damu i will take care of it, ku cigaba da shirye-shiryen bikin da events kawai all it's well"
" Mummy abubuwan ai zasu miki yawa, events kusan biyar fa"
Inji Sameer..
Dariya mummy tayi sannan tace" karka damu ai an zama d'aya"
Nan suka cigaba da magana seda aka kira sallan la'asar sannan duka suka fice.
Ranan wuni sukayi gidan mummy se bayan isha suka tafi.
Nan ma basu tsaya ko ina ba se gidan su haseen.
Bajewa sukayi wajan mum haseen sukayi dinner, Nan Haseen ya mata bayanin su Sameer.
Sossai taji dad'i nan suka fad'a mata shirye-shiryen su.
Mik'ewa sukayi suka hau stairs d'akin Haseen, nan ya kira wani abokin shi dake shigowa da huluna da takalma daga Dubai yace gobe ya kawo musu samples suna so.
Suna ta hira Basu Ankara ba har wajan 10:40 haseen ne yace " guys kawai ku kwana ai an zama d'aya"
Mik'ewa Sameer yayi yace" ah haba dai daga fara zuwa kuma se kwana?"
Kafin haseen yayi magana har Sameer ya fara sauka a steps Dan dole suka bi bayan shi.
Daddy suka samu da mummy a palour, already mummy ta mishi bayani, dan haka da dariya daddy ya tare su suka gaisa, duban su mummy tayi tace" ina zuwa"
Haseen ne yace" wai tafiya zasuyi kuma dare yayi"
Dady ne ya girgiza kai yace " no Nan ma ai gida ne kuyi zaman ku kawai ku cigaba da shirye-shiryen ku"
Murna ya cika haseen da dariya yace" yauwa dady nima haka nace"
Ba musu suka juya suna komawa.
Kiran sunan haseen daddy yayi yace" son appointment d'inka ya fito na aiki, sedai kuma ba nan Kano bane, a Abuja ne ban sani ba ko kanason can, In Kuma baka so in ka fara for some weeks sena sa amaka transfer"
Advertisement
Murna ne ya cika haseen yace" no daddy inaso wlhy I prefer there more than Kano"
Dariya mummy tayi tace" Kai dai kawai saboda su Sameer ne ka fara so yanxu"
Sosa kai yayi yace" Kai mummy kina da saurin d'ago mutum wlhy"
Dariya duka sukayi sannan duka suka koma d'akin Haseen"
Da safe Ammi ta kira sameer ta sanar dashi anjima jirgin su ze tashi.
Nan ya ce ze tura mata schedule d'in bikin anjima kad'an.
Sallama sukayi sannan ya kashe wayar.
Bacci duka suka koma dan haseen yace ba zuwa office ya ajiye se bayan aure.
Da yake dama Company na daddy ne shiyasa bai wani damu ba.
Nan mummy zuwaira ta Sanya aka fara gyaran amaren. Safe da yamma da temakon wata wanda k'anwar mummy ce ta nemo ta.
Suma su haseen ba wani zuwa suke sossai ba dan shirye shiryen suma suke.
Su haseenah ne zaune sun baje a palour suna za6an materials d'in da zasu using.
Kala shida shida suka za6a duka iri d'aya but different colours.
Mummy ce ta biya kud'in sannan ta bata tace" a d'inka a had'o musu da takalma irinsu da jewelries duka kowanne da colour shi.
Murna wajan su haseenah kamar me.
Yau saura kwana biyu su Ammi su kawo sadaki da lefe, haka gidansu haseen ma duk rana d'aya za'a kawo.
Dan haka gidan mummy zuwaira cike yake da sisters d'inta suna hidimar shirye-shirye na taryar bak'i.
Haka su haseenah ma gyara ba kama k'afan yaro.
Duka sunyi kyau ba kad'an ba sun k'ara haske da k'yalli.
Su haseen ko mummy tace su rage zuwa sedai kawai suna manne da waya koyaushe in dai ba abinda suke suna waya.
Yau ya kama ranan da za'a kawo lefe dan haka su haseenah suka tafi can gidan Aunty Hajara autar su mummy zuwaira kenan sukayi zaman su acan.
Ganin gidan su kad'ai ne dan itama Aunty hajarar tana can wajan kar6ar lefe ya sanya su kiran su haseen.
Ba 6ata lokaci kuwa su haseen suka isa gidan suka baje a palour suna hira.
For comments 08144932303
Advertisement
All In One
Kira a 15-year old boy was bored out of his normal daily boring life, Kira always wanted something interesting in his life but then someday something happens he teleported to...
8 99F Doctor
When you put a person under quarantine how can you be so sure that the person will definitely stay home and not infect others? No problem, the F Doctors are here to help! Even until the doom of history, the 'mindless' golems will carry on their search of their eternal enemy. It is a story about a time of misfortune, a journey and a doctor who brings death instead of life.
8 205Lost Things
"In this disordered continent, where everyone seeks to be the heroes of their own tales, there are still some rooms for smaller stories to breathe." "Past, present, and future—keep your eyes open, and see where they lead you to." This story follows three housemates’ lives: Carson Calding, Virgil Barion, and John Salore—onto their adventures of finding Carson’s past, Virgil’s present, and John’s future. Despite their clashing backgrounds and circumstances that forced them together, they’re definitely going to find the things they had lost, for sure. Each entire chapter will be updated biweekly. There'll be three smaller parts per each chapter. Note that this story was written to be an interactive one, with polls at the end of each parts deciding on what happens next. Though, the polls for this story won't be available on Royal Road updates. (I also upload this in Arcane Odyssey forum, and it's currently the only place where I open the polls and use the poll results from.)
8 255Try Again
How do you picture the phrase, incapable of dying? Invulnerability? Invincibility? Immortality? Whatever word you choose, it seems like a useful ability to have, right? While others might think it would be great to never die, I think it might just be a curse. Would you choose to be incapable of dying if it meant that every time you were going to die you just restarted your whole life all over again?
8 133Haiky Scehurios
WOw its basically the same thing as my other book... but with different characters... yeah.
8 207Angel
- Я Люк,- сказал он и посмотрел на блондинку, которая развернула свои серые глаза.- Я не горю желанием знакомиться с человеком который сидить на той крыше, где я люблю побыть в одиночестве,- выплюнула она и ушла. Она была его Ангелом и он влюбился в нее.
8 173