《HASEENAH》PAGE 105&106
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*105~106*
Kallon baby Mahmud yayi sanann yace" dan Allah ki soni kinji?"
Dukan su dariya sukayi shiko tsakani da Allah yake maganan..
Kasa amsa mishi tayi, kwantar da kai yayi gefe yace" dan Allah zaki aureni?"
Nan ma bata amsa ba, juyawa yayi ya dubi haseenah sannan yace" Aunty haseenah Dan Allah ki sa baki kinji?"
Sallamar haseen ne ya katse su, duka juya wa suka yi suna kallon k'ofar tare da amsa sallaman.
Gaisawa sukayi da Sameer da Mahmud, juyawa yayi ya kalli haseenah dake sunkuyar da kai, zama yayi gefen ta suna kallon juna, zuba mata ido yayi kaman me son gano wani abu.
Su duka kallon su suke, haseen be ma san sunayi ba.
"Precious" ya kirata a hankali.
D'agowa tayi ta dubeshi, ganin idonta a kumbure ya sanya shi kallon Umaimah yace" sister wa ya tab'a matata?"
Dariya Umaimah tayi sannan tace" yaya haseen fa su Ammi ne suka zo daga Abuja shine tayi kuka"
Shuru yayi dan be gane wanda take nufi ba.
Nan tace mishi "wanda suka rik'e haseenah kafin ta dawo gida"
" Oh ko ita ce na gansu tare da mummy a palour?"
" Eh itace ga yaranta ma"
Ta nuna su Mahmud.
Mik'ewa haseen yayi ya zauna gaban Sameer sannan yace" yayan mu na gode da kulamun da mata Allah bar zumunci, bansan da me zan saka maka ba wallahi"
Nuna Umaimah Sameer yayi yace" In ka bani wannan ka gama mun komai"
Kallon Umaimah haseen yayi yace" kin amince?"
Sunkuyar da kai tayi k'asa duka suka sa dariya.
Mahmud dake can gefen baby ya dubi haseen yace" yayanmu plx nima ga wanann?'
Advertisement
Ba tare da ya kalli baby ba haseen yace "an baka"
Nan suka cigaba da wasa da dariya har wajan 12 mik'ewa haseen yayi ya dubi haseenah yace" precious Kinga fa office Dan wuce na biyo ganinki amma gashi har kinsa nayi latti"
Kama kunnenta tayi sanann tace" sorry"
"Plx tashi muje ki rakani in tafi"
Harya fara tafiya ya juyo yace" Dr Sameer to sai yaushe? Naji kaman gobe zaku koma ko?"
Girgiza kai Sameer yayi yace" no se Nan da one week su Mahmud ne zasu koma gobe"
Da sauri Mahmud yace" nima ba inda zani Ammi ce kawai zata tafi"
Dariya duka sukayi sannan sameer yace" Ni ba ruwana tare kuka zo In kun sasanta kanku shknan"
Sallama sukayi haseen ya fice haseenah ta bishi a baya.
A hankali Mahmud yace" love birds kenan kuma sunfi dacewa fa"
Harara Sameer ya dalla mishi yace" dalla rufa ma mutane baki"
Muryar Ammi sukaji tana sallama da mummy.
Tura baki Mahmud yayi yace" yanzu za'a wani ce mu tafi wlhy"
" To se ka kwana ai"
Inji Sameer.
Ammi ce ta lek'o tace" to masoya a fito mu tafi"
Duka mik'ewa sukayi suka fice.
Har bakin mota suka rakasu, bayan sun shiga mota ne har Sameer yayi key Mahmud ya lek'o da kai yace" Baby anjima zan dawo"
Duka Ammi ta sakar mishi suka sa dariya suna d'aga ma juna hanu.
Komawa gida sukayi suka zauna a palour.
Mummy ce ta dubesu duka sannan tace" Ni yau na shiga uku uwar amare uku"
Dariya duka sukayi haseenah tace" haba mummy meye abun shiga uku?"
" Ba zaku gane ba abubuwan ne ai da yawa na rasa ta inda zan fara"
Mik'ewa tayi ta nufa hanyar d'akin ta sannan tace" barin kira er uwata inji dame zamu fara"
Kaman jira suke ta shige nan suma duka suka wuce d'akin su, rufe k'ofa sukayi sanann suka koma gefen gado suka zauna, Umaimah ce ta dubi haseenah sanann tace" sister gaskiya gayen nan ya had'u"
Advertisement
Harara ta dalla mata sannan tace" amma ai be kai haseen ba ko?"
" Eh nasani but shima ai ba lefi"
"Yes they all look cute nd handsome"
Inji baby.
Nan duka suka sa dariya.
Sameer kuwa suna isa gida nan suka fara tsara yanda abun ze kasance.
Ammi ce ta dube su tace" tafiya Dubai ya kamani daga nan zuwa kwana biyu"
Mahmud yace " zefi sauk'i ma wlhy ki dawo da wuri"
Duban shi tayi tace" ina tare zamu tafi?"
6ata fuska yayi yace" gaskiya Ammi a nan zan jiraki in kun kawo lefe semu koma tare"
" To kayan da zakuyi amfani dasu waze za6ar muku?"
Sameer ne yace" Ammi kawai ki tura mun ta waya zamu za6a seki taho mana dashi"
To shknan tunda haka kuka fi so.
Haka suka wuni suna tad'i Mahmud ko sai washe baki yake shi nan dole ya kusa zama ango.
Abokan shi ya ringa kira yana fad'a musu auren shi saura 27 days.
Duka mamaki suke sun d'auka wasa yake.
Dariya kawai yayi yace" to in na kawo muku IV zaku tabbatar"
Duka sun d'auka wasa ne shima a haka ya barsu.
Kallon Ammi yayi yace" Ammi if possible kafin ki wuce xan mana booking d'in IV din Kinga in kinje kawai seki taho mana dashi"
"To ba komai Allah temaka"
"Amen" duka suka amsa.
Washe gari Ammi tabi jirgi ta juya zuwa Abuja.
Bata 6ata lokaci ba ta gama shirye shiryen nan da kwana biyu zata wuce.
Kiran haseen Sameer yayi nan ya iso gida suka had'u.
Nan suka zauna suka fara tattauna yanda abun zeyi.
Duban su haseen yayi yace" to ai bamu tanbaya events nawa suke so ba"
Sameer ne yace " to ya kenan?"
"Muje yanzu kawai mu samesu ayi a gama dan gobe Ammi zata wuce"
Tashi sukayi duka suka shiga motar Sameer suka nufa gidan Ammi.
Haseen ne ya kira haseenah a waya ya sanar da ita gasunan waje.
Nan tace su shiga palour yana bud'e.
Shiga sukayi nan baby ta kawo musu snacks da drinks sannan ta juya zata fice.
Haseen ne yace" sister ki kira precious da Umaimah duka kuzo"
Duban shi tayi sanann tace" waye precious Kuma?"
Hararta yayi yace" barin zo In fad'a miki"
Da sauri ta fice tana dariya.
Within 5mns duka suka shigo tare.
Zama sukayi suka gaida su.
Haseen ne yace " precious meye schedule d'inku na bikin munaso Ammi ta taho mana da IV ne"
Duban su Umaimah tayi tace" sisters kuyi magana Ni bansan me zance ba"
Kallon kallo suka fara yi duka aka rasa me magana.
Haseen ya katse musu shurun su yace" to shknn walima kawai"
A tare duka suka had'a baki suka ce " a'a wallahi bamu yarda ba"
Dariya su Sameer sukayi sannan yace" to ba kunk'i magana bane?"
Haseenah ce ta daure tace" *zamuyi henna, bridal shower, friends Eve, walima then dinner*"
" Yauwa er gari kunji bayani" inji haseen.
Dariya suka yi sannan ya dubesu yace" ya muku haka?"
Gyad'a kai sukayi alamar eh.
To shknan.
What next? Inji Mahmud.
Da sauri haseen yace" kayan da zasu saka"
A hankali haseenah tace" mummy will take care of that akwai friend d'inta dake saida bridal materials".
"very good" exclaims Haseen
Mahmud ne ya kalli su haseen yace" to yayas mu namu kayan fa?"
Harara Sameer ya dalla mishi yace" kai ka cika karambani dalla, ba munce mummy ta turo Mana zamu za6a ba?"
Sosa kai yayi yace" oh na manta"
Duban Haseen Sameer yayi yace" bro maganan Kaya Ammi will take care of it in ta turo zan kiraka se mu za6a is that okey?"
"Yea it is"
Nan suka cigaba ta magana kan yanda za'a tsara komai.
Kiran sallah akayi nan suka mik'e zasu tafi.
Mummy ce ta lek'o tace" Ina kuma zakuje bayan ga abinci it's ready"
Da sauri haseen yace" to bari muyi sallah mu dawo"
To mummy ta amsa sannan suka shige gida su kuma suka wuce masallaci.
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial242 Chapters
Fierce Ex-wife: President, Please Be Careful
Zhou Youlin, a famous ice queen of the special forces. During an accident in her mission, she was betrayed by her squad mates and was shot twice. She died on the spot. When she woke up again, she became the useless madam of a rice family and was a resentful wife who was neglected by her husband.
8 861 - In Serial141 Chapters
The Mad One
One day Humanity ruled the World. The next day they were gone. The system is put into play to help Humanity cope with their new, cruel reality. Some will walk their paths, continuously progressing. Others will end their paths, a dead-end. And a few, very few people will fall off their paths, finding nothing but cold water to drown themselves in. Updated on Modays, Wednesdays, Fridays and Sundays.
8 423 - In Serial20 Chapters
Walter of the Apocalypse Book 1 Exile of Valhalla
Walter is not your average 16-year-old kid surviving in an apocalypse. He is a trained warrior exiled from the interdimensional city of Valhalla where they train every citizen to fight The Darkness infecting the multiverse and killing planets. Through the use of The System and his knowledge of archetype worlds and apocalypses, he will jump world to world doing quests for The System. His biggest issue though is through all his training social interactions was never one of them.
8 208 - In Serial11 Chapters
Starlio Stex:Year 1
Starlio Stex.A character whose abilities are inspired by Iron Man. Possessing dozen of state of the art crime fighting armors,a fortified futuristic man made island as his home surrounded by people he loves with billions of dollars in his wallet: Now known as one of the most powerful heroes,rich,famous and powerful.Once,he was just a teenager living in a family ridden by poverty,struggling to get by day to day with his only redeeming factor as a student was his unparalleled intellect. Using his passion for creation,Starlio began constructing homemade weapons and technology,knowing that such tools would one day be vital in his crime ridden town to defend the people around him and when a group of his classmates went missing during a school trip,Starlio was forced to go out on his own to rescue the friends that no one else wanted to. A 14 year old boy with homemade weapons,fighting against an army of human traffickers,this story shows the beginnings of the boy who makes his way to become the wealthiest and one of the strongest heroes around. You can also find me on Booksie.com as Max Lkc where previous books written about the same universe has been posted.
8 95 - In Serial6 Chapters
Dropped
Dropped----------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------
8 80 - In Serial22 Chapters
Even fuller house
This is all of the kids from fuller house as adults with kids of their own.
8 158

