《HASEENAH》PAGE 99&100
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*99~100*
Dafa kanshi tayi sannan tace" Sameer da ka hak'ura da yarinyar nan ne in rabon ka ce duk yanda take zata dawo"
Girgiza kai yayi sannan yace" Ammi plx dont Say no I beg of u"
Kasa cewa komai tayi, shima Sameer d'in kasa motsawa yayi, Mahmud ne ya katse musu shurun sannan yace" Ammi dan Allah ki bar shi ya tafi"
" Allah kiyaye hanya"
Tana fad'in haka ta juya tana share hawaye.
Rik'e hanunshi Mahmud yayi ya langab'e kai yace" Bros Dan Allah ka dawomin da haseenah"
Kaman ya zabga mishi mari haka yaji, kallon shi yayi ido cikin ido sannan yace" bakada hankali, i guess u re out of ur sense's"
Kama hanya yayi ya fice ba tare da ya sake cewa komai ba.
Ido kawai Mahmud ya bishi da shi dan ya kasa magana.
Yakai kusan 30mins zaune a motar ya kife Kai yana aikin tunani, da yanada yanda zeyi ya cire haseenah a zuciyar shi da yayi tun tuni, amma abun ya wuce tunanin shi.
Ganin time na k'urewa ya sanya shi yima motar key sanann ya fice gidan.
Ammi dake tsaye jikin window tana ganin ficewar shi, hawayen da ke mak'ale a idon ta ne suka gangaro, addu'a take Allah ya kare Sameer ya dawo gida lafiya.
*KANO*
Da magrib haseen ya wuce gidan mummy zuwaira ya sanar mata da abinda ke faruwa, shuru tayi tana jinjina rashin mutunci irin na mummy, dubanshi tayi sannan tace" dama Ni tunda abban ta ya sanar dani an saka rana to nasan akwai abinda ze biyo baya, gobe in Allah ya yarda zasu tattara su dawo nan gabana"
Advertisement
Dad'i ne ya cika haseen dan shi sam hankalin shi be kwanta ba.
Gida ya wuce Bayan anyi sallar isha, toilet ya wuce yayi wanka sannan ya sako jallabiya ya sauko wajan mum, Zama yayi suka fara cin abinci.
Can ya dubi mum yace" hmm Nanda 29 days by this time Ni da precious muna cin abinci ba da mummy na ba"
Dariya tayi sannan tace" wai son bakajin kunya nane?"
Dariya shima yakeyi yace" ai gaskiya na fad'a mum, just take a look ban miki kama da ango ba?"
Dariya kawai mum keyi ta kasa bashi amsa.
Shima yasan ba zata amsa shi ba dan haka ya ajiye spoon din hanunshi ya d'au mug d'inda ya zuba ginger tea yace" mummy good night zan shige ciki"
" Yau kuma da wuri haka?"
"Yes mum zanje inji Muryar precious D'ina ne"
Dariya tayi sannan tace" ka gaida ta"
Zama yayi bakin gado ya zuba ma wayar ido ya kasa kiran numbarta, agogo ya kalla lokacin its almost 10pm, hayewa kan gadon yayi ya ajiye mug d'in a bed side drawer sannan ya jingina da pillow ya dialing numbar ta da ya saving da sugarplum, haseenah da ke kwance kan sofa Aaman na kwance jikin ta yayi bacci.
Ji tayi wayar na ringing, razana tayi da jin k'arar dan bata saba ba, kalle kalle da hau yi tana duba ta ina k'arar ke fitowa.
Har wayar ta yanke bata hango ba.
Shuru haseen yayi yana tunanin ko tayi bacci ne.
Kasa daure wa yayi ya sake redialing a karo na biyu.
Hango wayar tayi can gefe tana haske, sai a lokacin ta tuna ashe tana da waya fa.
Da sauri ta mik'e ta d'auko wayar, number ta gani yana kira, komawa tayi kan kujerar ta kwanta sannan ta picking had'e da yin sallama.
Advertisement
Wata ajiyar zuciya ya saki sannan yace" precious na tasheki bacci ko?"
Girgiza kai tayi kamar yana ganinta sannan tace " a'a"
" To na kira baki picking ba ko bakida lafiya ne"
" Na manta inda na ajiye wayar ne seda na duba"
" Ok to ba komai"
Shuru dukan su sukayi, banda saukar numfashi ba abinda kake ji.
Can ya daure yace" ya kikayi shuru?"
A shagwab'e tace " to ai kaima shurun kayi"
Dariya yayi yace " to sorry ko"
A hankali ya fara janta da hira har ta saki jiki sossai suka yi magana, sai wajan 12 sannan ya ce" Kinga kiyi bacci karki makara"
Ba don tanajin baccin ba dan Muryar shi yafi komai kwantar mata da hankali, ba ta son musu dashi hakan ya sanya ta cewa"to seda safe"
"Ok I love you"
Rufe fuska tayi da hanunta tana dariya a hankali.
Murmushi yayi ya sake maimaita wa.
A hankali tace" love U more"
Da sauri ta katse wayar tana dariya cike da jin kunya.
Rungume wayar yayi a jikin shi yana jin last word d'inta har cikin kwanyar sa.
Yau baccin farin ciki zeyi.
Sameer ko tunda ya iso ya sauka a gidan su da ke kano.
Kwance yake kan 3 seater yayi rigingine fuskar shi na kallon ceiling, tunani yake ta ina ze fara neman haseenah?
Tashi yayi ya zauna ya dafe kai ya rasa yanda zeyi.
Agogo ya duba ya ga 12;30, mik'ewa yayi ya d'au key ya fice daga gidan.
To ina Sameer ya nufa?
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial15 Chapters
On a Blank Canvas
An accidental death? Transmigrated to a foreign world? I feel a strange power within me... and it's.. blank?! Real Synopsis: A boy without dreams, without a loving family, without friends or plans in life, accidentally falling off the roof of a building after being unfairly fired from his job. Though he awakens to find himself in a hospital bed totally uninjured and his name forgotten, in a totally different world?! A world of magic and science, together with a strange power residing within him... but upon a closer look, it was blank. Blank? Blank like a canvas... waiting to be filled, and so he did. Join him as he fills his canvas, living in this new world, as it won't be his last.. ---------- First 25 chapters originally posted elsewhere , but hiatused for 5 months due to writer's block and pressured by the average release rate on the site. I'm a majorly beginner writer and this is my first story!! Construtive critsism is welcome!! Will post the 24 chapters soon
8 154 - In Serial13 Chapters
Gear: New World
Growing up in Meadow Town, nothing counts more than Football. Ethan, a cocky, arrogant yet intelligent kid is the star player on his team and has just won him and his team the Homecoming game for his school. He thought football was his life, that is until one unfaithful night. After a long night of partying and drinking, he wakes up and sees the tragedy that befell him. Trying to find help he encounters a mysterious man and the first challenge of his fate is encountered. Fighting through the social life of a teenager and the people that are out to get him, he soon finds himself lost between the fronts of righteousness and wickedness. Navigating the new world shown to him, Ethan must decide are the lines he once thought between good and evil that clear-cut and simple, or is there a bigger picture beneath the darkness that lurks in the shadows?
8 175 - In Serial10 Chapters
Sparkle
After a century of slumber a Dungeon Core awakens to find his plans for the future going entirely awry. Paired up with a House Dragon who desperately wants 'Shinies', and beset by adventurers who've never seen a dungeon before he has to navigate his way through a life of his own making.
8 242 - In Serial22 Chapters
Venators
A group of soldiers must decide between morals and duty as a world ravaged by war threatens the survival of the human species. As they learn the truth about the Bastion, their home, they begin to question all they've been fighting for and if their sacrifices have been in vain. The soldiers in Venator Team Pale Horse will not only discover the secrets of the Bastion but also what it means to be human.
8 236 - In Serial18 Chapters
Make it Stop [PJO Mortal AU]
Percy is abused. Annabeth ran away. Jason is underpaid. Piper is ignored. Frank is in mourning. Hazel is teased. Nico is broken. Thalia is furious with the world. Leo is wishing he was gone.They all want one thing... a chance at a normal life.~Percy Jackson Mortal AU~-Lena
8 222 - In Serial15 Chapters
Mianite- The Life of Prince Andor
The life of Prince Andor, a misunderstood child who has to watch his family fall apart from a very young age. He witnesses his beloved goddess, his grandmother, accidentally kill his mother and sister, suffer through the wrath of his father, has his best friend disappear, and several other tragedies that make him wonder whether he will ever be happy again.
8 83

