《HASEENAH》PAGE 97&98
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*97~98*
Gaida mummy yayi sannan ya zauna a gefenta ya cire hulan ya ajiye gefe, rik'e yake da wrist watch mik'a mata hanunshi yayi da agogon ya dubeta sannan yace" mummy sakamun"
Karb'a tayi tana dariya sannan tace" haba baby na ynxu in kayi aure wa zena saka maka"
Dariya yayi yace" precious Mana"
Kallon shi tayi tace" wace precious Kuma?"
" Haba mummy wa nake da shi da ta wuce haseenah"
Da gan gan ta tanbayeshi hakan ya sanya ta yin dariya sossai sannan ta k'arb'a agogon ta d'aura mishi.
Dubanta yayi yace" mummy zan tafi in ganta"
Shafa kanshi tayi sannan tace" my regards to her"
Dubanta yayi ya shagwab'e fuska sannan yace" haba mummy ji yanda kika wargaza mun gashi dan Allah in tace ban yi kyau ba fa"
"Sorry matso in gyara maka swthrt"
Tsugunawa yayi ta sa comb ta gyara mishi.
Mik'ewa yayi ya d'au keys d'inshi ya nufa hanyar fita.
Har ya kai bakin k'ofa se kuma ya tsaya, juyowa tayi ta dubeshi sanann tace" kayi mantawa ne?"
Girgiza kai yayi kaman zeyi kuka yace" mummy kin manta baki mun ba"
Dafe kai tayi alamar mantuwa sannan tace" OMG, sorry son, Allah kaika lafiya ya dawo da kai lafiya ya tsare mun kai ya maka albarka"
Dad'i ne ya cika shi ya amsa " Ameen ya Rabb"
Kai tsaye super market ya wuce, tsayawa yayi ya rasa mema ze siya ma haseenah wanda ze faranta mata rai?
Wajan turare ya nufa ya siya mata kala biyar sanann ya daukar ma Umaimah da baby kowa daya, se Aaman shima aka siya mishi na yara guda d'aya.
Advertisement
Ciki ya dad'a shiga ya zaba dogayen riguna da 'yan kunne.
Wani zobe ne ya d'au hankalin shi, ganin ynda yake daukan ido ya sanya shi d'auko wa ya bud'e, gold ne d'an karami me farin stones, d'auka yayi sannan yaje ya biya kud'i ya fita.
Bakery Nan ma ya tsaya ya kwashi ice cream da snacks sannan ya tafi.
Yana isa ya tura aka kirata, ba b'ata lokaci ta fito nan ta ganshi zaune.
Baby ce ke biye da ita tana d'auke da tray da drinks da tumbler.
Gaidashi tayi sanann ta juya ta koma.
Kasa rufe baki yayi sai murmushi yake shi kad'ai.
Itama k'asa k'asa take dariya kanta sunkuye.
Can dai ya daure sanann ya fara magana" precious Kinga yau saura 29 days auran mu ko?"
Girgiza mishi kai tayi alamar eh, nan ya cigaba da cewa" dan Allah ki dage da addu'a Allah ya sa ayi lafiya Allah karemu daga sharrin mak'iya"
A hankali tace amen.
Nan ya fara tanbayar ta me take buk'ata kuma me ya kamata ayi, duk kunya ta cika ta hakan ya sanya ta cewa" duk yanda kayi dai dai ne"
Ya gane nauyin shi take ji hakan ya sanya shi yin shuru.
Mummy ce ta fito ba zato ba tsammani suka ganta gaban su se huci take saratu na biye da ita.
Zuba mata ido yayi yana kallon ta, yayin da haseenah ko kallo basu ishe ta ba, dan kau da kai ma tayi.
Nan mummy ta fara masifa tana fad'in" to munafuka 'yar Mayu, tsaban munafurci seda kika shiga keda yar uwarki kuka san yanda kukayi kuka mallakeshi, kaima kaman maye ga 'yar uwarka nan saratu amma ka nane ma wanda ba dangin iya bare na baba"
Ganin tana shirin mishi hauka ya sanya shi duban haseenah ya gyara zama ya cigaba da cewa" my precious kina jina?"
Advertisement
Gyad'a kai tayi alamar eh.
Salati mummy ta saki tana fad'in" yau naga iskanci har gida, wato da sunan ku irin na 'yan iska kake kiranta tsaban kun goge"
Nan ma ba wanda ya kula ta, haushi ne da bak'in ciki ya kama saratu, a zafafe ta yunk'uro da niyar marin haseenah, karap haseenah ta rik'e hanunta ta fara girgiza mata kai alamar karki fara.
Duban ta haseenah tayi sannan tace" karki fara, if not wallahi sai na sauya miki kamanni"
Bak'in ciki ne ya kama mum ta dubi saratu tace" dan ubanki kina tsaye kamar jaka kina kallon ta?"
D'aga d'ayan hanun saratu tayi da niyar dukan ta, nan ta murd'a mata hanun ta hankad'a ta gefe, buguwa tayi da jikin pole d'in da aka kafa nan ta saki wani ihu dan azaba.
Da gudu Umaimah da baby suka fito jin ihu, gani sukayi saratu can gefe ta dafe fuska, ganin yanda jini yake fita ta baki ta hanci ya sanya ta sakin kuka.
Mummy kuwa gigicewa tayi ta hau zage zage.
Kama saratun tayi suka shige ciki.
Juyawa su Umaimah sukayi suna dariya.
Haseen ko duk mamaki ya hana shi magana, bai tab'a sanin haka haseenah take da zafi ba se yau, dad'i ne ya kama shi dan ko ba komai ba wanda zai cutar da ita.
Dubanta yayi yace" precious ku tattara ki koma gidan mummy zuwaira, matar nan nemanki take da sharri"
Sunkuyar da kai kawai tayi ba tare da tace komai ba.
Ji yayi duk ba dad'i.
Dan haka ya mik'e ya nufa mota yace " biyo NI"
Ba musu ta mik'e tabi bayan shi.
Motar ya shiga itama ta shiga gaban motar, wata k'aramar leda ya d'auko ya bud'e, zoben ya ciro ya mik'a mata sannan yace" gashi precious yamun kyau ne shine na siya miki"
Karb'a tayi tana murmushi ta bud'e ta sanya a hanun ta, ya mata kyau sossai a hankali tace" thanks"
Wata ledar ya d'auko ya bud'e, wayace a ciki Samsung S6 silver colour.
SIM card ya ciro ya Sanya mata sannan ya mik'a mata yace" gashi precious, wallahi these days bana iya bacci cox Ina missing d'inki sossai da k'yar nake bacci"
Cike da murna ta amshe wayar ta kasa rufe baki, sossai yaji dad'i ganin yanda ta manta duk abinda mummy ta mata,
Godiya take sossai amma sam yak'i kulata dan bayaso tana mishi godiya.
Sauran ledodin ya d'auko ya mik'a mata d'aya yace nata ne, sauran kuma ta ba ma su Umaimah harda na Aaman ma.
Godiya take sossai sannan sukayi sallama ta kwashi kayan ta shige ciki cike da murna.
Zubewa tayi a palour ta fara ciro kayan, sossai kayan sunyi kyau , kowa ta ciro ta bashi nashi.
Duka murna suke suna santin wayar haseenah.
Cirewa a kwalin tayi suka jona chaji.
*Abuja*
Ammi ce zaune palour ta buga tagumi, ji tayi duk duniyar ta mata zafi ganin duk walwalar su ta k'are tun da haseenah ta bar gidan.
Ga ta ba ita ba labarin ta.
Jin takun tafiya tayi ta juya da sauri, Sameer ta hango kafad'ar shi d'auke da jaka irin traveling bag d'innan.
Gaban Ammi ne ya fad'i ta mik'e da sauri tana duban shi.
Mahmud ma kallon nashi yake.
K'arasowa yayi gaban ta sanann yace" Ammi zan tafi Kano, zanje neman haseenah, Ammi dan Allah karkice komai addu'a da albarkar ki nake nema dan Allah"
Tausayin shine ya kamata hakan ya sanya cewa"
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial44 Chapters
The Wuxia Adventure of an Edgy Earthling with a System
Ten years ago, Earth was assimilated into a mysterious entity spanning multiple galaxies that called itself [The System]. Al was sixteen at the time, and by a series of fortunate events and many, many close calls, he managed to become a top ranker and vanquish the big boss. Then he died. Al woke up as a baby in an orphanage in the middle of the woods, and after a while he realised something: “Wait, isn’t this basically a wuxia world!?”
8 179 - In Serial64 Chapters
Echoes of Valhalla
(Currently Updates at about 3 chapters a week, generally on Tues, Wend, Thur if I can swing it. 2k average words per chapter) As a cashier at Trollhålans combined corner store and gas station, Saga is stuck out in nowhere, Sweden. Having recently lost their mother, they are at their wit's end as they are pushing close to 30 with a dead-end job and only a few friends that they hold semi-reasonable contact with. Most of them have families, jobs, and lives that they do not. In what is a stroke of extraordinarily bad luck, they come face to face with a being not from their world. A creature not supposed to be there. A being that kills them over a bag of sliced bread. Only for Saga to reincarnate in another world. Armed with nothing but a poor temperament and a strange magical guide, they find themselves in a strange, yet oddly familiar new world, surrounded by runic magic, undead, magical beasts, half-giants, and more. Now Saga must find a way to make a new life for themselves while also figuring out how to not end up dead, again. Journey alongside Saga as they find themselves and grow, both as a warrior and as a person. Note: The author has English as their second language and has ADD. Grammatical errors are continuously fixed throughout as they are noticed or pointed out.
8 205 - In Serial50 Chapters
The Daphne Effect | ✓
the daphne flower: petals the prettiest blush and beautiful to the eye, but take one bite, and the toxicity will kill you. ***Karmin Desai is optimistic and kind with a smile that can bloom flowers. She is the epitome of summer, unless you piss her off. Instantly, her flower-like persona is covered in thorns and poison. Her goal is to fly through college, study and get a degree. However, when she is in a desperate need for money, Karmin hears about an illegal fight club hosted by the rich of New York. This is where Maddox Knight comes in. Maddox is reserved and anti-social, taking part in the illicit fights that Karmin is interested in. When Karmin walks up to him with her sunflower dress and wide smile, he refuses to help her. He can't take her seriously with her sparkling personality and bejeweled hair clips. Maddox soon discovers that Karmin Desai is not just a beautiful face. She's lethal. When Karmin starts winning fights, she rubs a group of powerful people the wrong way, putting her and the people she loves in danger. Throw in some undeniable chemistry, late-night strolls and a brutal fight club, and you've got yourself The Daphne Effect. Warning: Contains strong language
8 124 - In Serial33 Chapters
Tearha: Queens of Camelot
Following the lost of the leader of Wendereight, a serial killing case in the town of Grimmel unravels into a tale of politics and intrigue as the lost race of lizardkins returns. Slowly, the secret rulers of the Tinderland Consolidates around Artria Pendragon and Morganna Dresden. The two Knights of the Round ends up standing between a genocide and the fall of an empire.
8 252 - In Serial52 Chapters
In Love with A Criminal
Scourge, the most wanted criminal in Möbius, has broken out of his highly secured jail cell. -Shadow, the top agent of G.U.N, is after this criminal. -Shadow never saw it coming, kidnaped and now held prisoner of the green speedster, faces the truth. Could he really be in love with a criminal? All Scourge has done is use him for pleasure and fun. - Scourge never saw it coming, now captured and held the beautiful sleeked bodied black hedgehog prisoner, faces the truth. Had he really be doing these things to him because of love? All he was looking for was a little fun with a cop, he never meant to fall in love...❤️
8 153 - In Serial38 Chapters
On Tilt [in progress]
Going on tilt is like falling in love: both make you foolish and should be avoided at all costs. *BROOKEI hate Dean Hollis.I tell myself that every day. And some days, I almost believe it. Some days, I sell myself on at least a solid dislike of who he is and what he stands for.Like his stupid charming smile. His stupid sculpted forearms. And his stupid addictive cologne that leaves me light in the head and weak in the knees. He's a vintage blend of infuriating and intoxicating, all in one deceptively handsome bottle.Let's not forget his notoriety for emotional hit-and-runs. Dean is a bad decision just waiting to happen. I would know.Been there, done that... Literally.*DEANI remember the first time I saw Brooke Maccabe. My first thought was, holy shit. That's the hottest girl I've ever seen. I was trying to think of a good pickup line when she walked up to our door and gave Brendan a hug.My next thought was, fuck my life. Because that dime? She was my best friend's baby sister. And she was sixteen.Verboten. Off-limits. The Demilitarized Zone. She may as well have had a blinking red neon sign over her head that read, 'Look but don't touch: Violation punishable by death'.Problem is, I really wanted to touch.And the even bigger problem is, nine years later, I did.*18+ for explicit adult content
8 195

