《HASEENAH》PAGE 63&64
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://
Follow me on Aysherabbakar
*63~64*
Ihu Mahmud ya saka yana faɗin " wayyo Ammi ku temakeni"
Ya k'arasa maganar yana nuna Haseenah, Junaid dake saukowa daga stairs ya k'araso da gudu dan ganin meke faruwa.
Har lokacin jikin Mahmud tsuma yake, Haseenah kuwa sororo tayi tana kallon shi dan ganin yana nuna inda take.
Juyawa tayi bayan ta dan ganin abinda yake nuna wa amma bata ga komai ba.
Mik'ewa Sameer yayi ya daka mishi tsawa ganin yanda yá tukwikwiye shi kaman ze yarda shi sannan yace" ka rufa mana baki ka shiga hankalin ka"
Zare ido ya hau yi ji yake kaman ya zura a guje.
Haseenah bata san meke faruwa ba dan ba ji take ba, dan haka ta ja kujera ta nema waje ta zauna.
Ammi kam kasa magana tayi dan haushi ne ya kama ta, dan gani take iskancin Mahmud k'aruwa yake.
Dan haka ya sa ta ja plate ta Fara zuba abincin ta.
Sameer ma Zama yayi ya fara damuwar shi, Junaid matsawa kusa da shi yayi dan bai ma kula da Haseenah ba ya zaunar da shi sannan shima ya zauna kusa da shi.
Har lokacin kallon Haseenah yake da take k'ok'arin cin abinci.
Zungure shi Sameer yayi yace" meye ka k'ura mata ido?"
A firgice a dubi Sameer yace " yaya kaima kana ganin aljanar ne?"
Dariya Junaid da Sameer suka saka sannan Junaid yace" kai da Allah bak'uwa Ammi tayi baka ganta bane?"
Wata ajiyar zuciya ya saki sai alokacin yaji hankalin shi ya kwanta.
To amma wannan wata irin halitta ce wannan?
A hankali ya fara cin abincin shi amma ba'a minti biyu Bai kalleta ba, har a lokacin he's wondering wannan kyau d'in yayi yawa.
Gani yayi har suna k'ok'arin gama cin abinci bai ga haseenah ba, murna har cikin zuciyar shi a ranshi yace Allah yasa sun yar da ita.
Advertisement
Can dai ya kasa hak'uri ya dubi Ammi yace" Ammi wannan d'in wacece?"
" Haseenah"
Ta bashi amsa a tak'aice.
" To Ammi itace daughter d'in uncle d'inmu Wanda Kika ce a Cairo ta girma?"
Haushi ne ya kama Ammi dan gani take raina mata hankali yake.
A fusace tace" kai karka dameni, Haseenar da muka Kaita Turkey d'inne baka Santa ba? Ko zaka cemun baka ganeta bane?"
A razane ya dubi Ammi yace" haba Ammi, this not possible, wancan mummuna ce wannan kuma fa she's a halfcas"
Tsuka Ammi ta ja ta cigaba da cin abincin ta, duban Sameer yayi yace" bro Dan Allah tell me who is she"
Sameer da ke sunkuye yace" ita Ammi da ta fad'a maka baka yarda ba sai Ni ne zaka yarda? To she's d one, wannan wanda kake kira fatalwar, itace wannan thats how she looks like before "
Waiiii Mahmud Kam he can't believed that, Wai itace wanann yarinyar? Gaskiya akwai damuwa.
Junaid ma kallon ta yake ya kasa d'auke kai.
Haseenah ko bata sake d'agowa ba seda ta gama cin abinci.
Tashi tayi ta koma kan sofa ta zauna.
'Daura ƙafa tayi ɗaya kan ɗaya ta jingina tana kallon tv, da yake akwai subtitle shiyasa ta zauna tana kalla.
Kallon kallo aka fara yi tsakanin Mahmud da Junaid.
Suna gamawa ta mik'e ta kwashe plates d'in ta nufa kitchen.
Seda ta wanke sanann ta goge wajan ta koma ta zauna.
Ammi ma zama tayi kusa da ita ta bata maganin ta tasha sannan ta d'iga na kunnen ta.
Sameer, Mahmud, Junaid duk tunani suke, kowa satan kallon Haseenah yake da gefen ido.
Ammi kuwa ciki ta shige dan kwanciya.
Tana tashi Sameer ya mik'e ya koma wajan Haseenah, d'agowa tayi suka haɗa ido, murmushi ya sakar mata itama ta mayar mishi sannan ta cigaba da kallon ta.
Haka kawai Mahmud yaji haushin murmushin da Sameer ya Mata, baisan sanda ya saki tsuka ba.
Sameer Bai ma san yana yi ba, dan biro ya d'auko ya fara mata rubutu, inta karanta ta bashi amsa.
Advertisement
Haushi ya kama Mahmud ya tashi ya wuce sama fuuuuu.
Bin bayan shi Junaid yayi da sauri, amma harya wuce d'aki ya banko k'ofar.
Zaune ya tarar da shi ya buga uban tagumi, zama yayi gefen shi yace " bro lafiyarka kuwa?"
Mchewww " wanann yayan harda wani zuwa wajanta, to me ze Mata oho? Yarinya ma da baji take ba amma seya takura mata?"
Mchewww ya sake jan wata tsukar..
Duban shi yayi da mamaki sannan Junaid yace" did u care about her now?"
"Why would I care about her? By d way who is she to me?"
Junaid ya dubi idon Mahmud, yasan ba makawa kishi ne da soyayyar Haseenah ta kama shi, but amma bazai san hakan ba tunda idon shi ya rufe.
Nan Junaid yace " to tunda U don't care about her let him be Mana, ko lefi ne dan ya kulata? Atleast she needs someone besides her huh?"
" To ai se yayi ta yi"
Mahmud ya bashi amsar tare da mik'ewa ya wurgar da pillow ya shige toilet.
Murmushi Junaid yayi a ranshi yace akwai damuwa knan.
Ganin Mahmud ba shida niyar fitowa ya sa shi barin d'akin.
Can ko Sameer ko sai faman washe baki yake ganin yanda suke hira da Haseenah.
Ganin ya cika ta da surutu ya sa ta mik'e tace zata tafi.
Alama ya mata kan ta tsaya, ba musu ta tsaya nan ya mata rubutu ya mik'a mata.
Gani tayi ya rubutu" ki shirya mu fita yawo da yamma"
Duban shi tayi sannan ta nuna mishi d'akin Ammi, ya gane abinda take nufi wato ya tambayi Ammi.
Murmushi yayi sannan ya gyad'a mata kai alamar to.
Wucewa d'aki tayi sanann yabi bayanta da kallo.
Bayan anyi sallan la'asar ne Sameer ya samu Ammi d'aki tana zaune.
Zama yayi kan stool sannan ya gaisheta, bayan ta amsa ne se kuma dukan su sukayi shuru.
Duban shi tayi sannan tace" yaya akayi?"
Shafa kai yayi yana murmushi sannan ya daure yace" Ammi dama inaso mu ɗan fita da Haseenah ne, naga zaman gidan yayi yawa atleast she should fresh up"
Zuba mishi idon da tayi ne ya sashi marairaice wa yace" pleeeeaaaase"
Kaman ba zata bashi amsa ba sai kuma tace" karku dad'e"
"Yeeeeesssoooo" ya furta sai kace ƙaramin yaro, abun mamaki ya ba Ammi dan it's been a while da taga son d'inta cherishing like this.
Fita yayi ya nufa hanyar d'akin Haseenah, a hankali ya lek'ata, ganin ta yayi kwance kan gado, tana sanye da dogon riga amma kanta babu mayafi..
Gashin ta ya gani kan fuskan ta idon ta na kallon sama, da alama tunani take.
Jin kaman ana kallon ta ya sata d'agowa, ganin sameer ba k'aramin mamaki ya bata ba, da sauri ta mik'e ta zauna tana laluben ɗan kwalin ta.
Murmushi ya mata sannan ya mata alama da get ready.
Itama murmushin tayi sannan ta gyada mishi kai.
Hannu ya d'aura kan tsintsiyar hannun shi sannan ya nuna mata five fingers d'inshi, wato karfe biyar zasu fita.
Yana gama haka ya juya ya fice.
Duban agogo tayi taga 4:05 mik'ewa tayi ta shiga toilet Dan yin wanka.
Ta 6ata lokaci sossai wajan 30mins sannan ta fito.
Sallan la'asar tayi sannan ta fara shafa mai.
Lokacin is almost to 5, Dan Haka cikin k'ank'anin lokaci ta shirya cikin wata pencil skirt bak'a da red top, ta yane kanta da Black veil, shafa red lipstick tayi sanann ta zira flat Vincci shoes d'inta.
Wrist watch ta saka hanunta sanann ta mak'ala yan kunne.
Short kimono top ta d'auko ta d'aura Kan kayan shima Black sannan ta fesa turare ta fito.
D'akin Ammi ta shiga ta tarar bata nan.
Palour ta nufa nan taga Ammi nan ta tarar da ita zaune tana kallo, tunda ta fito Ammi ta zuba mata ido tana Masha Allah.
Sameer ko dake saukowa daga stairs cak ya tsaya yana kallon wannan halitta.
Kusa da Ammi ta zo ta zauna tana murmushi.
Dafa ta Ammi tayi Sannan ta......
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial28 Chapters
One Look to Rule the Heavens
What would you do if you were told you were going to reincarnate into a world of immortals and have three wishes? What happens if things don't go the way you thought? With no knowledge of the world at large, our MC will stumble his way through with knowledge not his own, a body not his own, and power that doesn't belong to this world. One look to rule the heavens. One flap to travel the earth. One thought to destroy them all. I do not own the cover photo. It was drawn by silverbloodwolf98 on deviantart (If someone wants to draw me one let me know) I do not own the rights to some of the ideas in the story as this is a FanFic (Please don't sue me, I have no money)
8 160 - In Serial9 Chapters
Rose
Rose The universe is dominated by a matriarchy society where different faction holds sovereignty over different galaxies. Lersinean Empire. An Empire that Rules over countless of star systems. It could even be considered a Galactic Empire in terms of power. Strong in both military and economically but due to the constant infighting and the tug of war between The Emperor and the parliament. which divided the nation into two factions. The Parliament and the Loyalists but in the endboth will lose... After the fall of the fallen King and after years of battle The Loyalist finally restored back the Monarchy installing A new but quite controversial Empress Rose Lé FrancirLong may she reign may Nockias guide her may darkness lead her way... my email address: [email protected]
8 133 - In Serial6 Chapters
Thiefdom
After being caught stealing, a boy finds himself transported to a fantastic world on the brink of a new era: The Age of Thievery!
8 90 - In Serial18 Chapters
The Assassin System
In the modern - era of 20XX. Gamers all around the world were on anticipation of the new 'realistic' MMORPG. Astral Fantasy. It featured tags like 'swords and magic' and 'sci-fi'. In short, on Astral Fantasy you could be anyone you want. Be it the heroes from Fantasy Novels or those Space Mercenary on the Sci-fi genre. Now, Lilia Evergreen, a famous gaming streamer, became a beta tester for the anticipated MMORPG, which of course gained the envy of many. On the day of its beta release however, she suddenly heard a voice in her head. *Initiating power up* Amidst her confusion at the voice on her head, she suddenly noticed one thing. "Why does the sky have Hexagons on it?" Disclaimer: I do not own the photo. Credits to Shadowfox on pinterest. https://www.pinterest.ph/pin/743094007247328772/?nic_v2=1aRgsUGv8
8 249 - In Serial6 Chapters
Alter's Aburd Escapades!
After waking up on some beach, Alter, with no memory is thrust into battle with only the voice in his head to guide him. Lets see where this goes!
8 73 - In Serial33 Chapters
The Nurse
With war raging all around, some battles can't be won...♠The year was 1916, Elosie Keller was dwelling in a secluded Belgian cottage where she remained hidden away from the world until the day he fell from the sky...Drawn to the carnage of a fallen plane, she finds more than rubble when she notices that the pilot is still alive. She knows without medical treatment that the man is fated to die. Acting in a haste, she pulls the man from his destined coffin in hopes to help him live. Eloise soon finds herself tending a German patient in her hidden home and realizes he isn't the monster the world made him out to be; instead, she begins to see much more than an officer, but a man with a heart just trying to survive a war. When she is finally discovered by the Germans, she is called upon to become a field nurse for the men on the western front--only to fall into a whirlwind of unfortunate events that she must learn how to survive.Follow Eloise as she takes on the battle of being a wartime nurse in a man's world, fighting the one enemy that could never be conquered-love...*This is a work of fiction. Any names, dates, or events are completely coincidental. Thanks for reading. (unedited)
8 203

