《HASEENAH》PAGE 53&54
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story&written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*53~54*
Juya kan mota Mahmud yayi ya dawo gida cike da kewar masifaffen bro d'inshi da Ammi.
Duk seyaji gidan babu dad'i, hakan ya sa ya kira cousin bro d'inshi Ubaid yace ya zo ya taya shi zama.
Cikin jirgi ko Haseenah ce ke gefen Sameer, sai satan kallon ta yake ta gefe, Ammi bata ma san yanayi ba balle Haseenar, dan haka ya mayar da hankalin shi kan system d'inshi.
Tafiya tayi nisa bacci ya fara kwasar Haseenah, ganin haka yasa Ammi kwantar da ita kan shoulders d'inta.
*Washe gari*
Da safe misalin k'arfe 12 jirginsu ya sauka a turkey.
Suna saukowa kai tsaye suka wuce Istanbul, ba wani tafiya me tsawo bane, dan haka suna zuwa har motar asibitin ta iso, kwasar su tayi suka wuce asibiti.
Ɗaya daga cikin gidajen da ake saukan patient aka sauke su.
Kai tsaye toilet duka suka shige dan yin Sallah, shima Sameer ficewa yayi ya tafi masallacin dake cikin compound d'in.
Bayan sun gama sunyi wanka ne suka fito.
Nan suka tarar da abinci a dinning, mamaki ne ya kama Ammi, murmushi Sameer yayi sanann yace" Ammi haka abun yake, duk cikin kudin treatment ne"
Nan suka ci abincin, lokacin 4 na yamma yayi.
Sameer ne zaune kan 3 seater ya d'aura k'afa d'aya Kan ɗaya, waya yakeyi da Dr Abeed da Dr Muhammad dan conference call ya had'a musu.
Nan suke tattauna wa kan aikin da za'a sake yi wa Haseenah nan da kwana uku.
Sun d'au lokaci sossai suna maganar daga bisani sukayi sallama.
Fita harabar gidan Sameer yayi ya zauna kan cool down d'in da aka gina shi da laka k'asan bishiya.
Advertisement
Gaban table ɗin cup ne guda daya da energy drink, sai ƙaramin disposable cup Wanda yake cike da fruit salad da ƙaramin spoon a ciki, cinyar shi laptop ne a jiye da ƙaramar wayar shi gefe.
Danne danne yakeyi yayinda yakan d'ago wasu lokacin ya dubi window lodge d'in da suka sauka ko ze hango Haseenah amma shuru.
Hakan yasa duk yaji ya k'osa da zaman wajan.
Mik'ewa kawai yayi ya d'au fruits d'in da wayarshi, ya rufe laptop ɗin ya ajiye kan table sannan ya fara zaga wajan.
Kana kallon shi kasan akwai tunanin da yake, amma shi kanshi ya kasa gane me ke damun shi.
Ƙarar wayar shi ce ta dawo dashi daga tunanin da yake, ganin Dr Abeed ne ya sashi yin picking da sauri sannan ya kara kunnen shi.
Dr Abeed ne ya fara cewa" my friend why did u sound so boring?"
Tsuka Sameer yayi sannan yace" wlhy garin ne gaba d'aya is somehow bored ne, tun da muka taho ina waje d'aya"
Dariya yayi sannan yace" akwai friend nawa lemme give him a call if he is free then u guyx should make a called and arrange a schedule"
Shima wani murmushi yayi sannan yace" yauwa har naji dad'i"
Ba tare da ya kashe wayar ba Dr Abeed ya dialling number Dr Jameel, bayan sun gaisa ne yake sanar mishi da abokin aikin shi ya iso kuma yana son fita"
Se a lokacin Sameer yayi magana haɗe da gaisawa, bayan sun d'anyi hira ne suka tsayar kan gobe tunda weekend ne Dr Jamel zai zo har gida ya d'auke shi su fita.
Ita dai Haseenah na cikin 'Daki kwance, idon ta lumshe yake amma ba bacci take ba.
Ammi ta tsaya kanta wajan 5minutes amma bata ma san an shigo ba, zuba mata ido kawai Ammi tayi, dan yarinyar na mugun bata tausayi.
Advertisement
Ganin Haseenah na ƙoƙarin buɗe ido yasa Ammi saurin ta6a ta, a razane ta buɗe idon ta, murmushi Ammi ta sake mata sannan ta zauna bakin gadon, ganin Ammi tayi rike da ƙaramin cup.
Kwantar da ita Ammi kawai tayi ta d'iga mata ruwan rubutun da malam ya kawo musu da yawa, sannan ta bata sauran ta shanye.
Nan kawai sunkuyar da kai tayi tana wasa da hanun ta.
Kiran sallar magrib da aka fara yi ne ya sa kowa mik'ewa ya nufa d'aki.
Sameer bai shigo ba saida akayi isha.
Lokacin aka kawo musu da abinci, Ammi ce ta shiga d'aki ta kira Haseenah sannan ta fito.
Lokacin tayi wanka ta sanya doguwar riga, ta d'aura d'an kwalin kayan.
Fitowa tayi tabi bayan Ammi, Sameer ko tunda yaji tafiya ya kafe hanyar corridor d'in da ido.
Suna fitowa ya bisu da kallo, haɗa idon da sukayi da Ammi ne ya sashi sauran sauke idon shi k'asa.
Bayan sun ci abinci ne wajan kuma yayi shuru.
Kusan 30mins babu wanda yayi magana.
Sameer ne ya fara cewa" Ammi d'azu likitan ya kirani akan gobe zamu Kaita, sunason suga yanayin fuskan nata, sannan akwai allurar da zasu na mata kullum guda biyu na kwana biyu kafin aikin"
"To shknan Allah ya kaimu"
"Ameen"
Ya bata amsa.
Ze sake magana knan kiran Mahmud ya shigo wayar Ammi, cike da farin ciki ta picking ta kara a kunnen ta sannan ta ce" Babyn Ammi ya kake?"
Jin an ambaci sunan da yafi so ya sashi shagwa6e fuska kaman yana gaban ta sannan yace" Ammi wlhy ina missing ɗinki, gidan is so boring without u"
Dariya tayi sannan tace" to ai kace zaman yafi maka, if not ai da yanzu muna tare"
Shuru yayi sannan yace" any way, nidai come back soon, and Junaid is right here with me, he will accompany me har ku dawo"
" Good idea"
Replied Ammi.
"Baka tanbaye ni k'anwar Ka ba"
Yamutsa face yayi kaman tana kallon shi sannan yace" do I have a sis?"
Tasani Sarai ya gane abunda take nufi, " wanda muka Kaita neman lafiya dai"
"No Ni ba abunda ya had'ani da ita Ammi plx ki dena cewa she's ma sis"
Tsuka Ammi tayi tace" Mahmud abinda kake baka kyautawa, ko ba komai she's also a Muslim"
Jin zata fara mishi masifa ya sashi canja topic ɗin yace" where is my bro?"
" Bakada numbar shi ne ka kira shi mana"
Tana gama faɗin haka ta katse wayar.
Zuba wa wayar ido Mahmud yayi, a ranshi fad'i yake mesa Ammi zata na had'a shi da wannan halittar ne? Shifa wlhy tana dawowa zata bar musu gidan su.
Haka yayi ta k'ananan magana, seda Junaid ya make bakin shi sannan ya hak'ura yayi shuru.
Ammi ce ta tashi ta kashe electronics d'in sannan tace aje a kwanta.
Ba haka Sameer ya so ba shi baya gajiya da kallon Haseenah duk da ba kyau ta ke da shi ba, but amma besan Mesa yake son kallon ta ba.
Haka ba don ya so ba ya mik'e ya wuce, Haseenah wanda dama duk bacci take ji da sauri ta tashi ta wuce ciki.
Nima nawa d'akin na wuce nace asuba ta gari.
For comments 08144932303
Advertisement
- In Serial33 Chapters
The Psysword Chronicles (HIATUS)
"Definitely above average. You've woven in enough goodness in the first 5 chaps to warrant a deeper dive." -RaccoonMage "A well written Isekai." -TaxReligion "When I saw it was an isekai I expected the same old tropes. And, while the main character was indeed transported to fight the main villain, that is as far as the main tropes go[...] I was pleasantly surprised." -doravg "[T]his novel has lot of good things going on for it[...] I can see this becoming one of top tier novels on this site." -Crow3r A fantastical world called the Ecumene. A sinister invasion by forces of the Underworld. A war that threatens to rend the Three Realms asunder. 18-year-old Kendrick is from another universe entirely, summoned to be the hero the Ecumene needs... but he's kind of a clumsy goof. Two companions—a fiery, battle-ready witch named Bellara and a soft-spoken, friendly healer named Sahni—welcome him to the Ecumene for one purpose: he may be the only one that can save it. Why? Precisely because he's an outsider to their world. And how? With an ancient weapon that seems tailor-made for him alone: the Psysword. Book 1 complete.
8 370 - In Serial150 Chapters
Hidden Beacons (Magical Transformation Progression Fantasy LitRPG)
Miwah is out for revenge. And it’s going to take a bit of teamwork and more than a few magical transformations to get it. After her village is ravaged by a band of pillagers, Miwah comes across an ancient ghost on the boat of the very clan that destroyed her home. Being one of the few in the world born with Potential, she is given a necklace that allows her to activate her Purifier form that grants her enhanced abilities, a powerful weapon and a magical ensemble. Now stranded in a busy port town on an island, she must team up with others with Potential to fend off the local gang, ravenous beasts and other threats that endanger the populace. Hidden Beacons is a progression fantasy LitRPG. Art is done by whoareuu. Expect daily updates (for now). [Participant in the Royal Road Writathon challenge]
8 406 - In Serial23 Chapters
Maker Of Power
Reality turns Legend. Legend turns Myth. And Myth vanishes over time. But not these Myths. Not this Legends. Not this Reality. No. These are stories that everyone knows. Stories sang time and time again. Tales of magic powerful enough to rival whole kingdoms. And the people that wield that magic. Everyone knows them. The tale of Velacinir, the Great. The song of Alek, the Skilful. The Legend of Waner, the Lost Smith. The Myth of Kaveli, the Unifier. All people know these things. These Storys, Legends, Myths, Tales, Songs. And mostly everyone thinks they never happened. But they did. And I was part of them. All of them. I was there. I might not have been the one to kill the dragon. The one that found the skill of resurrection. The one that fought whole armies for their family. I might have not been those people but I was there. Because although I may have not done those things, the people that did it weren't created from night to day. They did not just appear. They were taught like everyone else. They were just better at the things that people taught them. That I taught them. Yes. I am not the one that songs are being written about. I may not be the one whose legends perdures even until today. But one thing I am. I am their teacher, their instructor. I am the one that made them what they became. I am... Who am I? I had many names through the ages, but there was one that stuck to me the most. I am the Maker of Power. But like the ones that I thought. I was also a normal person before everything that happened. And this is how it all happened. This is MY Story. MY Legend. MY Myth. MY Song and MY Tale. This is MY beginning. And YOU SHALL LEARN IT. ------------------- Release schedule: Nonexistent.
8 188 - In Serial8 Chapters
Virilia: The Untold Tales
Like most people in the world, Kaze was living a mediocre life. Although he had a decent job that gave above average pay, he still wanted something more. So when the new VRMMORPG Virilia came out, he knew he had to get it. The game promised a new exciting life, and he wanted to see if it could keep its promise. The motto of the game was “Different Choices, Different Paths, Different Possibilities.” Thanks to the high tech AI that helped the game run, no one’s play through would ever be the same. Do you want to be a hero, a villain, or just go off and live in seclusion? It was your choice! You could do whatever you wanted. The races you could choose from were vast and plentiful. Were you tired of playing as an elf? As a human? Did you want to try something new? Then play as a golem, a walking shark, a centaur, or a lizardman. If you didn’t like any of these choices, then just choose a different one. The choice was yours to make.
8 114 - In Serial13 Chapters
Blaze and the Monster Machines: Calling among Angel
The story begins where Secret Powers left off. But now Blaze travels alone.But he won't be alone for long. The bounty hunters are after him.Will he make it to pond or get captured by bounty hunters?
8 257 - In Serial10 Chapters
The Age of
At the age of 8, I thought I knew love.--this story contains triggering passages, such as: subtle mentions of sexual abuse, molestation, and an unhappy ending. this is not a happy story, it's a real story. read at your own risk.
8 193

