《HASEENAH》PAGE 47&48
Advertisement
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*Long Live Pml*
*47~48*
Office d'in shi ya koma ya rufe k'ofar ya dawo ya zauna haɗe da kife kai kan table ɗin.
Wani irin zafi yaji zuciyar shi na mishi.
Tunani kawai yake yanda zai dawo wa Haseenah da farin cikin ta, but how?
Wata dabara ce ta fad'o mishi nan ya d'au wayar shi da sauri yayi dialing numbar Dr Muhammad, bugu biyu ya ɗauka ya kara a kunnen shi sannan ya ce" friend ya akayi ne? Gaba ɗaya ka manta damu tunda kabar Kano"
Wata ajiyar zuciya Sameer ya ja sannan cike da damuwa yace" wallahi kasan tunda muka haɗu da yarinyar nan na kasa nutsuwa, duk a dame nake, ga shi bata magana sannan yau an warware aikin da aka mata wallahi ta d'aga hankalinta lokacin da ta kalli fuskanta a madubi, ta razana sossai, hakan yana nufin that's not her normal look"
Dukan su shuru sukayi sannan Sameer ya cigaba da cewa" Ni yanzu friend I need ur help Cox I can't do it my self alone, u have to help me plx"
" C'mon friend anything for u"
Murmushi ya saki sanann yace" firstly inaso ka Fara bincika mun d best out of all overseas hospital, Wanda suka k'ware a fannin facial surgery, sannan ka duba mana procedures nasu inaso in not less than a week na gama komai a fita da yarinyar nan"
Gyara zama Dr Muhammad yayi sannan yace" wannan ai me sauk'i ne, akwai wani asibiti a India da naji ana maganan shi a new Delhi sannan akwai wani ma a Cairo dax Egypt sannan wani a turkey dake Istanbul, to cikin su zan bincike wanne ne yafi sai a san yanda za'a yi"
Advertisement
Dad'i ne ya cika Sameer bai san sanda ya saki wata murmushi ba, sannan ya fara godiya wa Dr Muhammad kaman an bashi kyauta.
Dariya abun ya ba ma Dr Muhammad cike da zolaya yace" anya friend baka foller wa yarinyar nan ba kuwa"
6ata rai yayi yace"plx stop it akanme Zan so ta? She's too young for me"
"Is ok then"
Ya k'arasa maganan had'e da d'aga kafad'a kaman yana gaban Sameer d'in.
Nan sukayi sallama da shi sannan suka ajiye wayar a tare.
Sai a lokacin yaji k'arfin gwiwa da kuma kwanciyar hankali.
Yana shirin mik'ewa Dr Abeed ya knocking k'ofa, wata iska Sameer ya furzar daga bakin shi, sannan ya ba da izinin shigowa.
Tura k'ofar yayi ya shigo sannan ya zauna kan kujerar da ke facing na Sameer, cike da jimami yace" banji dad'in ganin yanayin yarinyar nan ba, i thought she would be happy but unfortunately opposite of it, so how is it going to be?"
Nan Sameer ya sanar dashi abinda ya tsara, sossai Dr Abeed yaji dad'in abun sannan yace" Dr i think Istanbul is more preferable, Dan akwai wanda naga an Kaita nd definitely she looks more prettier than she was before"
"That's wah am thinking too, hakan ma za'ayi"
Sun kai kusan 15mins suna maganan sannan suka mik'e da nufin koma wa.
A hankali Sameer ya tura k'ofar ya shiga haɗe da yin sallama , Ammi ya hango zaune gefen gadon yayin da Haseenah ke kwance kan cinyar Ammi hawaye na sauka daga kumatun ta a hankali, yayin da Ammi ke bubbuga bayan ta alaman rarrashi.
Shima zama yayi gefen Ammi.
Duban shi tayi sannan tace" na tausaya wa yarinyar nan sossai, Allah ya sa haka shi yafi mata Alkhairi"
Amen yace sannan ya gyara zama ya faɗa mata abinda ya tsara.
Advertisement
Shuru Ammi tayi sannan ta dube shi Tace" Sameer kud'in fa da yawa baka tunanin haka?"
"But Ammi ai temako ne, Allah shi zai biya mu da mafificin Alkhairi"
Ba tare da ta dube shi ba tace " Allah ya tabbatar ya kuma sa a dace"
Ya amsa da "Amén"
*Kano*
Washe gari da sassafe Haseen ya shirya ya nufa gidan su Haseenah, a gate ya tsaya ya fito daga cikin motar shi sannan ya nufo mai gadi ya zauna gefen shi.
Da sauri me gadin ya zame k'asa yana gaida Haseen.
A kunya ce Haseen yace" haba baba ba za.ayi Haka ba ai tashi ka zauna gefena nazo muyi wata magana ne dan Allah.
Mik'ewa baban yayi ya zaune kaman yanda Haseen ya buk'ata sannan yace" to Allah ya sa dai lafiya"
Gyara zama Haseen yayi sannan yace....
Kuyi hak'uri da wannan wayata zata d'auke, nayi typing d'inne kar ace banyi ba, da babu gwara ba dad'i ko.....
For comments 08144932304
Advertisement
- In Serial102 Chapters
Modern Weapon Summoning System
Del Is a teenage boy of humble birth from Earth. He is attending the last year of his high school until a magical circle transported the whole class into another world. He is the weakest among the oth...
8 1016 - In Serial72 Chapters
Enduring Good : [The Rationalist's Guide to Cultivation and Cosmic Abominations from Beyond the Stars]
A twenty-first century human mind is awakened in a strange land of boundless cults, spirit servants and immortal cultivators ruled by titanic god-beasts. Coexisting within the body of a street urchin girl, the last pharmacist in the universe attempts to fix the broken world of tomorrow by wielding the long-lost power of science and rationality. [Rational Progression] + [Xianxia] + [Litrpg] + [Comedy] + [Post-Apocalyptic] + [Humanity, Fuck Yeah!]New chapters - every 3 days! [->Join the discord [participant in the Royal Road Writathon challenge]
8 524 - In Serial11 Chapters
Reborn in MHA
A perculiar teen dies after being hit by Truck-kun. As the beaming lights flash into his eyes and the immense force tore apart his body, he finds himself in a dark room before meeting a God who lets him reincarnate. ( I do not own My Hero Academia, or the cover photo used for the novel )
8 207 - In Serial36 Chapters
The assassin in the other world
A person that even a god couldn’t be seen. Kenjo Kuronagi, was sent with two other people into a different world. He will become the person that puts genius assassin to shame, the legend of a assassin god.More of my stories are made at my site at:https://evilarion.wordpress.com
8 157 - In Serial29 Chapters
Manticore's Rise.
After the Old gods had been killed, the new age of freedom had begun. For two centuries, the people that had once been played against each other in pointless wars have worked hard to make new lives for themselves, unknowing of those that had retreated into the shadows beyond the realms. Amongst those shadows, as thankless protectors hold out hands for aid and peace, the servants of the old gods awaken. Those who know them work to foil their plans, those that know of them covet what they bring. Those who remember, fear the return of the old. This is the story that follows one such protector, dedicated to the elimination of those that have grown strong in the outer realms, gathering others from within to push them back. Will try and update each week. Also posting on Scribble Hub and Webnovel.
8 118 - In Serial11 Chapters
Undineson
In the sea country of Calder a child is born, prophesied to usurp the current throne. Fearful the royal family disposes of the child in the dead of night. Just days after his birth. Thrown into the raging sea and spotted by an unknown entity. Is this child lucky? Or perhaps something else entirely...Blessed by the goddess Undine, a child is delivered to the most unlikely of places for a child touched by the goddess of waters.
8 182

