《HASEENAH》PAGE 31&32
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*Long Live Pml*
*31~32*
Tunda aka Fara fitowa Haseenah take ta faman zare Ido, duk so take taga ta Ina Umman ta da Aaman zasu fito, can ko saiga Ummah ta sauko hanunta d'auke da Aaman ya k'ara haske sossai, kamanin shi da Umma ba k'aramin fitowa yayi ba.
Da gudu Haseenah ta saki hanun Umaimah ta nufa Ummah. Aaman ta kar6a ta d'aga shi sama tana jijjiga shi, shiko sai dariya yake.
Kallon Umma tayi sannan tace" sannu da hanya Ummah na"
"Sannu Haseenah"
Umma ta fad'a tana kallon Haseenah ganin 'yar jiki da hasken da Haseenah ta k'ara.
Trolley d'in hanun Ummah ta kar6a lokacin su Haseen suka iso, Umaimah da baby suka rungume Ummah, dariya take tana fad'in "karku yarda Ni Mana"
Tura Baki sukayi cikin shawa6a sannan baby tace" haba Ummah munyi missing d'inki ne fa"
Haseen ko sai washe Baki yake Yana sunkuyar da Kai k'asa.
Haseen ne ya kwashi duka kayan Ummah ya loda a boot, Baby ta shiga gidan gaba, Haseenah, Umaimah, da Aaman a baya.
Basu tsaya ko Ina ba sai gida, me gadi ya bud'e musu gate suka wuce ciki.
Haseenah ce ta bud'e musu k'ofa sannan suka shiga main palour, anan dukan su suka zauna, Nan su Haseenah suka kwaso kayan abinci, kowa aka zuba mishi, Nan suka Fara ci gaba d'ayan su.
Lokacin ana k'ok'arin Kiran magrib suka gama, hakan ya sa suka tashi dukan su da niyan sallah.
Haseen masallaci ya wuce, har bayan Isha Haseen Yana zaune gidan Bai tafi ba, suna ta labari da Ummah.
Ganin dare ya fara yi yasa Haseen mik'ewa yayi musu sallama ya fice.
Cike da kunya Haseenah ta mik'e ta mishi rakiya hanunta rik'e da Aaman.
Mummy ce ta lek'o ta gansu tsaye jikin motor, ta6e Baki tayi sannan tace" ayi dai a kwaso abun kunya, mukuma ba zamu fasa yad'awa ba, Kuma in Allah ya yarda nakusa nayi maganin ku"
Advertisement
Duk cikin su ba Wanda ya kalli inda take balle Susan tana wani magana.
Hakan ya dad'a fusata Mummy, Nan ta hau zage-zage Amma duk a banza.
Sunkai kusan minti talatin a Haka sannan sukayi sallama ta wuce gida.
Tana shiga Mummy ta sake Mata rank'washi tace" Dan ubanki Ni Zaki gwada wa dad'in maza, har Ina magana ki mayar Dani mahaukaciya, zakici ubanki very soon"
Sum sum Haseenah ta wuce bata ce komai ba.
Washe gari Ummah ta fiffito da tsarabar da tayi, Nan ta tura su Haseenah makwabta ta Kai musu, Mummy kuwa dogayen riguna Umma ta kawo Mata guda biyu da mayafansu sai takalmi da 'yan kunne, Haka na Saratu ma, da Ummah ta bawa Umaimah ta Kai wa Mummy, harara tabita da shi tace bataso saboda batayi Kama da matsiyaciya ba.
Saratu kuwa kar6a tayi tace ita kam dai tana so, Mari Mummy ta kwad'a Mata tace" Basu kayan su Dan ubanki, me Kika rasa meye bana Miki eye?"
Nan Saratu tace ita fa wlhy tanaso, Dan dole Mummy ta barta Amma ta mayar da nata tace Bata so.
Na Haseenah akwati guda, Haka Umaimah da baby ma nasu akwati guda Ummah ta Basu tace su raba.
Haseen ma jallabiya Ummah ta kawo mishi da turare, kayan da Mummy tace Bata so Ummah ta bawa Haseen tace ya Kai wa mummyn shi.
Kowa seda Ummah ta bishi da tsaraba.
Abba ma jallabiya guda uku da turaruka Ummah ta kawo mishi, aiko ya kar6a, da Mummy ta gani tace wallahi bazai saka ba.
Dan dole ya cire badan ya so ba.
Haka Zama ya cigaba da tafiya Mummy ta Dena shiga harkar Ummah da Haseenah, Haseen kuwa shi Mummy Zuwaira ta saka Yana koya wa Haseenah motor, cikin sati d'aya ta koya, lokacin Aaman ya fara tafiya ga surutu ga 6arna, ba hali a ajiye wani Abu sai ya zubar Inna fasawa ne ya fasa.
Washe gari da safe Haseen ya zo suka d'au motar wajan Ummah suka Kai service.
Advertisement
Ita Haseenah da kanta ta driving d'insu suka dawo gida, kana ganin su zakayi tunanin mijinta ne.
Bayan sun dawo gida ne Haseen ya dubi Umma yace" Ummah ke Kuma yaushe Zaki koya driving d'in?"
Dariya Ummah tayi tace" ai na Riga da na mallaka wa Haseenah halak malak, da ita yafi dacewa Ni ai bana zuwa ko Ina"
Wani tsalle Haseenah ta daka da ihun murna, lokacin Saratu zata wuce, jin ihun Haseenah yasa Saratu tsaya wa Dan jin dalilin ihun.
Jin Haseenah na fad'in Ummah na tamun kyautan mota yasa Saratu sake tumbler d'in da yake hanunta ya watse.
Da gudu ta wuce ciki ta zube jikin Mummy, kuka ta saki tana fad'in" Mummy wallahi na tsani yarinyar Nan, Nima saikin siya mun"
Juyo da ita Mummy tayi tace" da Allah ki rufamun Baki ki mun bayani"
Cikin kuka Saratu ta zayyana wa Mummy.
Hankalin Mummy ya tashi, ganin yanda Saratu ta sata gaba tana kuka hakan ya dad'a 6ata wa Mummy Rai, dubanta tayi Rai a 6ace tace " Dan ubanki aina Zan samu kud'in da Zan siya Miki wannan motar, ko Ubanki baya shiga wannan motar balle Ni"
Shuru Saratu tayi Bata sake magana ba.
Karku tona zuciyar Mummy kugani.
Iya lokacin da ta d'auka na aiwatar da abunda tayi niya ma bazai yuwu ta jira har lokacin ba.
Dole ne ta zartar da abunda tayi niya inba Haka ba tana ji tana gani daga ita har 'yar ta zasu Zama 'yan kallo.
Haseenah kuwa wanka Tasha ta d'au makulli ta fice ita da Aaman, Inka gansu zakayi tunanin d'anta ne.
Kud'in da Haseen ya bata ta saka a jaka suka fice.
Bata tsaya a ko Ina ba sai gidan Mummy Zuwaira, Nan ko su Umaimah da baby ansha wanka ana jiran Haseenah.
Gaishe da Mummyn Zuwaira kawai tayi suka fice.
In ka kalle su sau d'aya sai ka k'ara, barin Haseenah da ta dad'a gogewa tayi fresh, sanye take da Arabian gown black colour yasha farin stones, ta yane kanta da mayafin, ba wani makeup a fuskanta lipstick kawai ta shafa red colour, sai hanunta sanye da zobuna na zinare Wanda Ummah ta siya Mata guda biyu.
Aaman ma English wears ne jikin shi, white shirt me guntun hannu sai k'aramar jacket red and black da black trouser, k'afan shi sanye da sneakers na yara, sai k'amshi yake.
Sauran 'yan matan ma dukan su dogayen riguna suka sa.
Basu tsaya ko Ina ba sai *SFC* waje suka nema suka zauna Nan aka kawo musu menu, kowa ta ordering abunda ta ke so taci, Aaman ko ice cream da Sweet Haseenah ta siya mishi ta bashi.
Wayarta dake k'aramar jaka Wanda Ummah ta canja Mata Samsung Galaxy grand taji tana ruri, ko bata duba ba tasan Haseen ne, Dan Haka tana d'agawa tanbayarta yayi inda suke, fad'a mishi tayi Nan ta ajiye wayar.
Ko minti talatin ba'a yiba sai gashi ya k'araso cikin shadda gezna, ba k'aramin kyau yayi ba.
Tun daga nesa ganin yanda aka zuba wa Haseenah ido ya had'e Rai.
Kujera ya ja kusa da ita ya zauna.
Su Umaimah ne suka gaida shi sannan ya dubeta yace" swtlove nifa na gaji da raba kyan da kike yi a gari,
Ki barni kawai in samu Abba ya tsayar da magana"
Shagwa6e fuska tayi tace" ya Haseen Dan Allah ka Bari tukunna in shiga makaranta kafin ka d'ago maganar Nan"
Zuba Mata Ido yayi Yana bin bakinta da kallo, Dan yanda take magana da yanayin fuskanta ba k'aramin burgeshi yake ba.
Seda ta gama sannan yace" karatu baya Hana aure, nidai ki yarda da abunda na fad'a ko zuciya ta zata huta da wahalar Dani da soyayyar ki ke yi"
6ata fuska tayi tace" please Mana Yaya"
Ganin tana son cin galaba a kanshi ya sa shi cewa" in Baki Sona ki fad'amun kawai Haseenah, Banga amfanin wannan rayuwar da mukeyin ba"
Ganin Yana son canja Mata magana ya sata cewa.....
Plx drop ur comments and votes
Advertisement
- In Serial253 Chapters
Reader
While reading a book, a sparkle of light disappeared. And, as it did, a message appeared.[Wisdom increased by 1]
8 1278 - In Serial14 Chapters
ASHURA- THE DEMON SOVEREIGN
A God killed by other Gods but saved by the Supreme One, Given another chance in life. What happens when he is born as a ruthless demon with the blessing of the Supreme one. This is my frst time trying for a fiction. Being not so good with english i request you to please correct me when i am wrong
8 179 - In Serial28 Chapters
Wrath of the White Tigress
He thought he was a hero. She showed him the truth. Now he'll do anything to stop the man who made him a monster.For twenty years Jaska Bavadi has faithfully served the Palymfar Order and its Grandmaster, the powerful wizard Salahn, but an encounter with Zyrella Anthari, last high priestess of the White Tigress, shatters the spell that chained Jaska’s mind.Now faced with the horrors he unknowingly committed against people he swore to protect, Jaska must put Salahn's reign of cruelty to an end. Together, he and Zyrella race to save the White Tigress and stop Salahn from opening the Gates of the Underworld. An army of palymfar warriors stands in their way, but the dangerous secrets that cloud their destinies threaten to doom them first.
8 74 - In Serial62 Chapters
Rebirth of Destiny I
In a world where magical runes called Rebirths rest in the hands of hostile nations, fourteen-year-old Aiden lived a quiet life in a small town conveniently named Khalm. Born with crescent-shaped irises and silver hair, young Aiden was never bothered by his unusual birthmarks until the night his life as a simple delivery boy changed. He was the 'Rebirth Destroyer', someone ruling powers deemed a threat. Chased by death and the foretelling of the world ending by his hands, Aiden soon finds that there are few people he can trust. My stories are fantasy-based and heavily influenced by classic Final Fantasy games ( by classic I mean 1-10 ) and other Japanese Role-Playing Games I used to enjoy, with one difference; the main characters are Black. July 2022 update! After months of deliberation, I've decided to continue with this cast of characters in the next books instead. The loose ends in this story have been keeping me up all night. I've gotten started on 2 sequels to this; Rebirth of Destiny II based on the good ending and the alternative ending. After I get a good backlog built up they'll be published once a week.
8 172 - In Serial15 Chapters
The Queen of The Forest
Tales of Heros who can control the void, master magic, and kick-ass are everywhere, but where are the tales about the cute dogs who were forced to endure? Who were forced to change? Forced to become feral, wild beasts? This is the tale of a queen of beasts, The Queen of The Forest! Artemis, only days before, was relaxing in her home living a peaceful life as a dog. A life that should never end. But, life is never easy and it didn't change for her. An unfortunate accident and a couple of flashes of light later and her life has turned upside down. In a void of black and unable to see anything, to feel anything, to taste or to hear or to smell, she was scared and confused, but the warmth all around her was comforting. Now, all she was able to do was think. She thought about what happened to get her here. How long she will have to stay. Where she even was. Though she had thousands of questions floating in her head, nothing was certain for her. As a goal for myself, I'm going to try to release a chapter every two days. That does not mean I will only work on the book once every two days. I am always working on the book, thinking of a more interesting story for me to tell and for you to read. Saying all that, I hope you follow along Artemis' adventure, reborn into another world! Please rate, comment, favorite, and most importantly ENJOY!
8 181 - In Serial7 Chapters
Forbidden Touches
"Bend over," he growls, the corner of his mouth turning upward. "No," I say lower lip quivering. I wanted to say yes, but what would that do to my scholarship. If anyone finds out I slept with him in his house let alone here at school we would both be in jeopardy. He moves back and runs his hand through his hair. "I won't make you do anything you don't want to. You can walk out right now if you don't want me to f*CK you." I part my lips and widen my eyes.He runs his knuckle down my arm and I shiver in pleasure. "If you don't want me to f*CK you like I did Friday night and Saturday morning." my face flushes and I look away from him. He moves closer and slides his hand through my arm. He grips my hip possessively and lowers his head to my ear. "Tell me you don't want me to get you off with my mouth. Tell me and I'll leave you alone." His Husky voice whispers in my ear. "Professor Sawyer" I make a strangulated noise. "You bend me over." his eyes light up and in no time I'm bent over his desk...Join Evelyn on this Erotic Adventure trying to resist Aiden Sawyer's Temptation![Mature Content🌶🌶🌶]Copyright ©️ 2021 ThekayX8.All Rights Reserved.
8 105

