《HASEENAH》PAGE 15&16
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
Story &written
By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on
*Long Live Pml*
Plx masu mun magana kan wattpad dina in Allah ya yarda daga gobe zaku fara samun novel dina a wattpad, zuwa gobe komai zeyi normal na gode sossai..
*15-16*
Mummy ta dubeta tace" kefa bakida hankali, anfad'a miki komai ne nakeyi a gaban saratu zaki hau magana sai kace kashi?"
Murmushi kawai Mum Haseen tayi sannan tace" yanzu dai ya ake ciki maganar maganin nan?"
"Nifa tunda aka bani wallahi na ajiye ban sake waiwayarshi ba, yana can cikin wardrobe na kitchen na ajiye, to da kike maganar kima ta yaya zan fara, bayan kulle side d'insu suke"
"Haba yaya kina abu kamar ba ke ba, keda zaki fara jansu a jiki ki gwada komai ya wuce shine kike sanyi? Ki fara gwada wannan mana Hajiya Larai munyi magana da ita tace zatazo gobe akwai wani bokanta da yake can cikin daji kan tsauni, kinsan bokan kan dutse shi daban yake"
Gyad'a kai Mummy tayi cikin aminta sannan tace hakan za ayi.
Nan suka gama suka koma wajan Saratu.
Nan ko Haseenah tazo wucewa taji komai, k'afanta ne ya hau rawa da gudu ta koma wajan Umma, banda haki ba abunda take tama kasa fad'i wa Ummah, takai kusan minti biyar sannan nutsuwarta ya dawo, duban Umma tayi nan ta zayyane mata komai, jinjina kai kawai Umma tayi ba tare da tace komai ba.
Ganin haka yasa Haseenah d'aukar waya ta shige toilet ta zayyana wa Aunty zuwaira komai, nan tace karsu gwada sun san komai dan in suka gane plan d'inta to nan gaba basusan mugun abunda zatayi ba, nan sukayi sallama ta dawo ta zauna.
Advertisement
Mummy ce d'auke da cup wanda ta zuba kunu a ciki ta gama barbad'e wa da garin maganin, ahankali take tako wa har ta iso bakin k'ofar Ummah, turawa tayi a hankali had'e da sallama, Umma najin muryarta ta janyo hijab babba ta sanya, da murmushi ta shigo nan ta nema waje ta zauna kan sofa, duban Ummah tayi fuska sake ta fara fad'in " ayya er uwa ya jikin naki? Tunda kuka dawo ban shigo ba abubuwa sun min yawa sai yau na samu zama, shine na d'an damo miki kunu dan naga kinaso" ta k'arasa maganar tana mik'awa Umma cup d'in.
Murmushi Umma tayi tasa hannu ta kar6a sannan tace" dama hakane ai wlhy ba komai na gode sossai Allah saka"
Ta k'arasa maganar tare da ajiye cup d'in a gefen ta.
Dubanta Mummy tayi tace"aiko da kinsha kunun ynzu karya huce dan zakifi jin dad'in bakin ki"
Girgiza kai Umma tayi tace" zansha anjima kad'an dan yanzu kinga kofin dana gama sha ma, kuma dama nafison yayi sanyi nafi jin dad'in shi"
Ba don Mummy taso ba ta hau yak'en dole tace" to shikenan dan karkice na matsa ne amma da kinsha yanzu, koda yake da yanzu da anjimar kamar yanzu ne ai, in kinsha zan zo in d'au kofin"
"To ba komai na gode"
Nan Mummy ta tashi ta fice ba don taso ba, ita a sonta Umma tasha a gabanta, amma sai bata wani d'aga hankalin ta ba saboda tasan yanda Umma take mutuwar son kunu.
Tana fita Haseenah dake la6e da fito da sauri ta d'auke cup d'in, kallonta Umma tayi tace"meye haka?ina zaki kai kunun?"
"Umma zubarwa zanyi in d'auraye kofin fa"
Dariya Umma tayi tace "ke har yanzu yarinya ce, bani cup d'in"
Ba musu Haseenah ta mik'a mata, nan Umma ta zuba a kofin da ta gama shan kunun , sai bakin yayi kaman mutum ne yasha, sannan ta d'au na cup d'in da ta juye tace "gashi ynzu jeki zubar a sink d'in kitchen"
Advertisement
Kar6a tayi ta zubar ya wanke cup d'in sannan ta koma suka cigaba da hirar su, ko minti ashirin ba ayi ba sai ga Mummy ta dawo, tana ganin cup empty taji wani sanyi a ranta, nan ta dubi Ummah tace" har kinma shanye ashe?"
" eh yanzu na gama sha"
Dubanta sossai Mummy tayi ko zata ga wani alaman rashin lafiya amma babu, can ta kasa daurewa dai ta dubi Umma tace" ya kikejin jikin naki?"
"Ba komai wallahi komai lafiya"
Kallonta Mummy ta sake tace " ba abunda kikeji?"
Umma tace"babu"
"Kin tabbata?"
Abun har yaso ya bawa Umma dariya ganin yanda ta dage wai ita nan dole kulawa ake bata.
Hanyar fita Mummy tayi tace to anjima zanzo inga jikin naki"
To kawai Umma tace sannan Mummy ta fice.
Dukansu mamaki irin na rashi imanin Mummy suke, basusan abun nata yakai haka ba sai yau.
Can da yamma Mummy ta fito tana 'yan lek'e lek'en ta, Haseenah dake tsaye jikin window kitchen ta hango kan mutum, dad'a lek'awa tayi nan ta hango Mummy, zuba mata ido tayi ganin ta nufa hanyar palour su, tsugunawa Mummy tayi ta barbad'a sauran maganin a k'ofar d'akin sannan ta soke takardar a jikin zaninta, ta gyara tsayuwarta ta daidaita nutsuwarta sannan ta tura k'ofar palour su, ganin Umma zaune garau ya sata shan jinin jikinta, amma abunka da makiri sai ta hau dariya tace" nazo ne fa dama ki d'an tashi mu zaga cikin gidan dan zama waje d'aya ba dad'i"
Gaban Mummy ne ya fad'i dan tasan ba makawa yau k'arshenta yazo, rasa me zatace wa Mummy tayi, a karo na biyu Mummy ta sake insisting, mik'ewa Ummah tayi a tsorace ga wani gumin da yake karyo mata wani na bin wani, kafin ta gama mik'ewa sai ga Haseenah ta fito d'auke da glass cup wanda yake cike da ruwa me sanyi, wucesu tayi da sauri ta nufa k'ofar fita, Mummy da Umma sun nufo hanyar fita knan K'arar da suka ji yasa duka suka tsorata, ji kake tassssss alamar fad'uwa.....
For comments only 08144932303
Advertisement
- In Serial124 Chapters
America in Another World
One day in 2019, the United States of America finds itself transported to a new world. What will happen if a modern superpower from Earth finds itself in a world with magic and technology ranging from the medieval era to World War 1? F-22 Raptors vs wyverns and biplanes. Arleigh Burke-class destroyers vs wooden ships, mage ships, and dreadnaughts. M4 carbines vs bow n’ arrows, staffs, and bolt-action rifles. Featuring aggressive expansionist empires and magical kingdoms, what will the United States do? I will do weekly updates every Sunday of chapters with about 1000-2000 words each. This is the first novel I have ever written and is meant to be a draft. The official one will come out sometime after I finish this.
8 468 - In Serial18 Chapters
(OLD)Play On! My Lovely Goddess!
Link to rewritten story: https://www.royalroad.com/my/fiction/20813 Will write another story with this LitRPG + Superstar thingy on another fic once im done with the rewrite.
8 194 - In Serial6 Chapters
Virtual World Futuristic Gunners Online - VWFGO
Zane Crawford was born an orphan and suffered from the unique condition of Psychopathy. Being unable to see the world as anything other than an indifferent hellscape, he did the only thing he could to preserve his sanity - he joined the army. Twenty years and several awards later, Zane - the ultimate soldier settled down with a wife and kids, turning his attention to the new Virtual World MMORPG - Virtual World Futrustic Gunners Online.However, during one of the team tournaments with his family, something goes terribly wrong and Zane finds himself Isekai'd to a Fantasy World with his VWFGO System.
8 92 - In Serial26 Chapters
Rantings of the Broken
These are poems of my thoughts. Since I can't talk to people about them, I need to talk to someone about my thoughts, even if they're reading it over a screen. They may be dark and you may see the brokeness inside, but hopefully I will be able to find hope and a reason to live. If you don't want to read the story, that doesn't offend me. You'll just be ignoring the cries of the broken.
8 206 - In Serial42 Chapters
The Happy Village
Note: This story has ended. This is not the final version since it needs a lot of revisions, so this is a testing ground for a newbie like me. Note 2: This novel is also posted on justlightnovels.com. Surrounded by the beauty and grace of Mother Nature, there lies a little village. In serenity the villagers live without much worries except for their jobs and personal lives - after all, there seems to be no major problem at first. Everybody is happy, everybody is well. That goes the same for two girls, Neha and Sachen, who are friends since childhood, and who believe that they will stick with each other forever. But one day, the High Order of the Celestials announces that the gods are angry at the village due to the rise of sin and corruption. They will take extensive measures to ensure the village’s survival, though for the girls, things are not what they seem. A series of events will forever condemn the girls in agony and sorrow, and will tear apart their little hearts. Illustration from book cover belongs to: Kobuta. “innocent girls.” Artwork. 14 December 2017. 23:10. PIXIV. https://www.pixiv.net/member_illust.php?mode=medium&illust_id=66291601 © 2018 SlimJim. All Rights Reserved.
8 140 - In Serial16 Chapters
Bang : reincarnated as parrot
Story of bang lead by tragedy into him reincarnated as parrot in kasav world then die and send as a human to demons relme after argument where his adventures starts
8 132

