《HASEENAH》Page 7&8
Advertisement
🌸 *HASEENAH*🌸
story nd written
by👇🏻
Aysher Abbakar (Meerah)
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
#
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
follow me on wattpad @Aysherabbakar
*long live pml*
*7-8*
Aunty maimuna Mummy ta hango tsaye tana 'kare musu kallo, jikin Mummy ne ya hau tsuma saboda razanar da tayi, dan duk masifar Mummy to Aunty Maimuna tasha gaban ta, cikin 'karfin hali Mummy tace "ke kuma meya kawoki gidannan?"
ba tare da Aunty ta bata amsa ba ta 'karaso yanda suke ta janyo Saratu ta sharara mata mari sannan tace
" fansar marin 'yata da kikayi, kuma kikamun rashin kunya in mari uwarki"
shuru tayi ta rik'e kunci hawaye na zirara, Mummy ce ta fusata cikin tsiwa da tsawa da fara fad'in
" akanme zaki dake ta? ko kina tunanin ke kad'ai kika iya bala'i?"
dariya Aunty tayi sannan tace " ai ita Haseenar da kika sa aka bigeta baiwar uwar wani ko uban wani ce? da kike cewa ta cire kaya ta baki akwai sisin ki aciki ne? to inga uban da zai sake dukanta in k'yale"
ta duba Haseenah tace"wuce ki kama hanya ki tafi kafin in tattaka ki er banza me miskilancin tsiya da ruwan ciki, daga ke har uwarki na rasa wa kuka gado dan ba cikin danginmu ba"
sum sum Haseenah ta kama hanya ta fita, tana fita kuwa ta had'u da Haseen ya d'auketa ya ajiye ta a makaranta.
wunin ranan Mummy ta kasa sukuni tunda Aunty tazo, kai komo kawai take tsakanin palour da bedroom ta sak'a wancan ta kunce wannan duk mafita take nema wajan da zata d'au fansa akan Umma, ita yanzu burinta ta fitar da Umma a gidan ne ta salwantar da Haseenah.
Advertisement
can gefe kuwa Saratu ce take ta k'unk'uni kan marin da aka mata ita a dole Mommy taje ta rama mata.
ran Mommy ya dad'a 6aci jin k'ananan kukan da Saratu ke mata, hakan ya sanya daka matsa tsawa tace" wallahi in baki mun shuru ba senaci ubanki, shegiya da tun kafin zuwanta dakin ma Haseenah duka da ba.azo wannan fagen ba, gashi kinsa ancimun mutunci kan wa'yannan mayun mtwxxxx" taja tsuka ta barta wajan.
Aunty kuwa tana shiga wajan Umma nan ta tarar da ita zaune ta tasa abincin da Haseenah ta zuba mata ta zabga uban tagumi, nan itama ta hau ta da masifa kan shurun yayi yawa meyasa zata bari ana cutar da ita, ita dai Umma hak'uri tayita bata har ta samu ta sauko sannan suka fara tattaunawa.
'''WACECE HASEENAH'''
Haseenah 'ya ce ga Alhaji sani mai Atampa, Alhaji sani su uku ne a wajan mahaifiyarsu, maza biyu mata uku, Muhammad, sani, sai kuna autar su Hajiya Zuwaira, su 'yan asalin jihar Gombe ne, sun taso cikin wahalar rayuwa har Allah ya hore musu sukayi karatun boko cikin yardar Allah Alhaji sani ya had'u da ubangida na 'kwarai har shima ya samu ya bud'e mishi nashi shagon, haka Allah ya sanya mishi Albarka har ya fara fita kasashen k'etare yana shigo da yadika da Atampopi.
shiko Alhaji Muhammad wan shi karatu yayi na likitanci shima Alhmdlh.
Zuwaira kuwa auran wuri aka mata ta na da zama a Kano da yaranta uku.
wata rana Alhaji sani na zaune a shago wata matashiyar yarinya suka zo bara tare da wata dattijuwa, tunda ya 'daura idonshi kan yarinyar yaji ta kwanta mishi a rai, nan ya kudiri niyar taimaka musu, haka yayita bibiyarsu har ya gano gidan su da kuma asalinsu, nan ya hanasu fita bara ya ajiye musu komai wanda zasu buk'ata, nan har Allah yasa suka dai daita da wannan budurwa mai suna Hajara har Allah ya shige masa gaba aka d'aura musu aure, wannan budurwa ba wata bace kuwa illa mummy. anyi auransu da wata d'aya Allah yayiwa mahaifiyar mummy rasuwa.
Advertisement
Umma kuwa 'yar abokin baban Abba ce, saboda nutsuwa da hak'urin ta Mahaifin Abba yayi sha'awar had'a zuri'a da shi, lokacin da yayi magana da Abba bai fuskanci wata matsala ba nan aka fara maganar sa rana, lokacin da ya sanar da mummy kuma ba 'karamin tashin hankali ta d'aga ba tana fad'in gaba d'aya auran su shekara d'aya amma zaice ze mata kishiya, Abba ya rasa inda zaisa rayuwar shi, har 'yar rama ya farayi, ganin haka Hajiya Zuwaira wato 'kanwar Abba tazo har gida ta mata wankin babban bargo kuma tace inta ce zata musu rashin mutunci to angulu zata koma gidanta na tsamiya, jin haka ne yasa mummy ta saduda amma ta 'kudiri aniyar seta fitar da mummy kota tsiya kota arziki.
haka akayi biki aka gama komai amma Mummy ko lek'e babu tana 'kunshe a d'aki ita da 'kawayenta, wanda suke ta faman zugata da mata pampo kan karta kuskura da 'kuruciyar ta a cuceta, nan Mummy ta cika tayi fam.
bayan an watse Mummy ta tada rashin arziki, seda Abba yayi mata barazanar saki sannan ta hak'ura, kiran 'kanwar ta tayi a waya wato Mahaifiyar Haseen, nan ta d'auketa ta kaita wajan wani malami kan a salwantar da Umma, yace hakan bazai yuwu ba dan akwai tsari ajikinta sossai, Mummy ba wani yarda tayi ba nan 'kanwarta ta bata shawarar a mayar da Abba mijin tace, hakan kuwa akayi tunda ga lokacin sai abunda Mummy tace yakeyi, tsoronta yake kamar itace mahaifiyar shi.
da haka Mummy da Umma suka samu ciki a tare, duk wata hanya sunbi dan zubar da cikin amma abu ya gagara, haka har lokacin haihuwar su tayi, Mummy ce ta fara haihuwar saratu, bayan sati d'aya Umma ta Haifi Haseenah, nan Mummy ta hana Abba yin komai sai dangin Abba ne suka mata komai.
tun daga wannan lokacin Umma da d'iyarta suke cikin tsangwama da wahala, dan kafin Haseenah ta girma Umma ce kewa Mummy komai, haka suka taso a wahale har Haseenah ta fara wayo, tun tana aiki Mummy na dukanta har ta koya na dole, haka kuma har yanxu Umma ce kawai ta samu sauk'in aiki yanzu Haseenah take fama.
da Abba yayi yunk'urin 'daukar me aiki Mummy tace sam bata yarda ba ai ga Haseenah, ba yanda ya iya haka ya hak'ura.
wannan knan..
'''CIFABAN LABARI'''
ganin kai komo bazai fishe da Mummy ba yasa ta d'au waya ta kira k'anwar tata wato Mahaifiyar Haseen ta bata labarin abunda ya faru, nan ta hauta da bala'i wai zaman me take yi da bazata d'au mataki akan ta ba, da taga wayar bazai mata ba nan ta sanar da Mummy kan ta shirya gata nan zuwa.....
for comments only 08144932303
Advertisement
- In Serial115 Chapters
My Pixie Familiar
Pixies are real. Not only are they real, but are considered pests due to their mischievous nature and love of pranks. Some people think they are magical and making a potion or powder from their wings will transfer that magic to a person. Any good alchemist will tell you that is not true. Most will gladly take your money and make you a "magic potion" though. My name is Jase Fisher and I thought I would follow in the steps of my mother and become an alchemist since I didn't enjoy fishing, hunting, or any of the other trades offered in Beau Ferry, my village. Not only have I been looking forward to being an alchemist, I was looking forward to bonding with a familiar. My biggest fear is not bonding with one of the exciting familiars such as a dragonet. If I can just make it through the bonding process, my life is set. Oh, and not run afoul of any pixie pranks.
8 648 - In Serial55 Chapters
Mecha In Cultivation World
In the mysterious and dangerous world of Cultivation Ambrose gets reincarnated due to a baffling reason. The world is full of powerful people and the strong prey on weak. However, to his surprise, Ambrose also got a Mecha System with him. Note:- MC is not genius, he can make mistakes like normal humans. The cover is not mine if you want me to remove it message me I will do it. I am not a native English speaker.
8 290 - In Serial21 Chapters
Faltovia's Faults
On an alternate Earth, Christof Elkern must use magic, swordsmanship, and his own wits to survive the mysteries of the continent Faltovia. Secrets run deep, and Chris must watch every step he makes as to not get too tangled within the political strife within the continent, while still protecting those around him. Follow Chris as he grows up in this warped fantasy world. After the first week, releases will be limited to every Wednesday and Sunday.
8 127 - In Serial12 Chapters
Buried With Secrets
12 year old boy Hiruka Sakai is a very curious person and when he found out that 98% of the worlds population was gone 400 years ago, he really was thinking about finding the unknown man who did it. while Hiruka is looking for this unknown man, he has to go through some other things like helping out friends, becoming a threat to society to gain recognition from the unknown man, and getting more powerful. While Hiruka is on his journey, he finds some disturbing, traumatizing things that he can't even explain. This book is all about mysteries, and plot twists. Enjoy reading Buried With Secrets!
8 161 - In Serial12 Chapters
Sunday // Earl Sweatshirt
"Why are you always like this? Every time I start to like someone you get so mad and over protective. You're my best friend not my brother!""Because I... Because I.""Because I what?" Thebe sighed taking a deep breath."Fuck it." He said before he smashed his lips onto hers.
8 178 - In Serial38 Chapters
Yours Faithfully
Highest Ranking: #4 in Romance #1 in forcedlovePlease read 'Yours Forcefully' before reading this book. -----------------------------------------After a forced marriage, Maisie is trying hard to cope up with her Possessive, controlling, dominating husband - Lucifer Knight. With her college crush, a jealous cousin and a cruel mother in law she is trying her best not to break.What will happen, when Maisie will face the real Lucifer, The real devil? What will happen when new characters will introduce themselves to take Maisie away from Lucifer? Will the sweet innocent Maisie will fall in love with the devil? -----------------------------------------"Look at me, wife" he hissed. I whimpered looking up at him. He moved closer, hardly leaving any distance. "Listen to me and listen good. You, my beautiful wife, belongs to me. I don't want anyone near you ever again. You are mine. Your soul, body, every fucking thing belongs to me. So next time, I won't hesitate to kill those fucktards, lusting around you". With that he kissed me.
8 158

